-
Masar Ta Gindaya Sharadi Kafin Ta Inganta Alakarta Da Turkiya
Dec 24, 2017 08:35Ma'aikatar harakokin wajen Masar ta ce sharadin inganta alaka da Turkiya shi ne hukumomin Ankara su daina yin katsa landan a al'amuran cikin gidan Masar.
-
An Kashe Jami'an Tsaron Masar Biyu A Tsibirin Sinai
Dec 23, 2017 07:49Wasu 'yan bindiga sun kashe jami'an tsaron Masar biyu tare da jikkata wasu na daban a tsibirin Sinai dake arewacin kasar
-
Masar: Mutane Da Dama Sun Mutu A Fada Tsakanin Sojoji Da 'Yan Ta'adda.
Dec 20, 2017 15:43Majiyar tsaron kasar Masar ta ce mutane 7 ne suka mutu a fadan da aka yi tsakanin sojojin kasar da kuma 'yan ta'adda a yankin al-Arish.
-
An Yanke Hukuncin Kisa Kan Mutane 21 A Masar
Dec 19, 2017 15:30Kotun hukunta manya laifuka ta kasar Masar ta yanke hukuncin kisa kan wasu mutane 21 da ake zargi su nada alaka da wata kungiya mai dauke da makamai ta Damietta.
-
Gwamnatin Kasar Faransa Da Ta Masar Zasu Karfafa Dangantakar Soje A Tsakaninsu.
Dec 18, 2017 11:00Gwamnatocin kasashen Faransa da Masar sun jaddada bukatar kara karfafa dangantakar soje da kuma tsaro a tsakanin kasashen biyu.
-
Masar: An Yanke Wa "Yan Kungiyar "IKhwan" 14 Hukuncin Kisa
Dec 18, 2017 03:17Kotun Soja a yankin Alexandria ce ta yanke hukuncin kisan bisa laifin da ta same su na hannu a tashin hankali da ya faru a kasar a shekarun baya
-
Masar: Ziyarar Mike Pence Zuwa Kawo Wa Gabas Ta Tsakiya Yi Wa Palasdinawa Gwalo Ne.
Dec 18, 2017 03:08Jam'iyyun siyasar kasar Masar ne suka bayyana haka a wani bayani da suka fitar dangane da ziyarar da Mike Pence ke shirin kawo wa gabas ta tskiya
-
Gwamnatin Masar Ta Kara Karfafa Matakan Tsaro A Kasar Sakamakon Karatowar Bukukuwar Kirsimeti
Dec 17, 2017 14:20Gwamnatin Masar ta kara karfafa matakan tsaro a duk fadin kasar sakamakon karatowar bukukuwan kirsimeti ta mabiya addinin Kirista da nufin kalubalantar duk wata barazanar ta'addanci a kasar.
-
Al'ummar Masar Zasu Kai Karar Fira Ministan Kasar Kan Hana Zanga-Zangar Goyon Bayan Palasdinu
Dec 15, 2017 08:48Al'ummar Masar karkashin jagorancin 'yan adawar kasar zasu kai karar fira ministan kasar kotu domin kalubalantarsa kan hana al'ummar kasar gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga al'ummar Palasdinu da birnin Qudus.
-
Madatsar Ruwa Ta Shalatin Zata Tada sabon Rikici Tsakanin Sudan Da Masar
Dec 14, 2017 15:46Bayan da gwamnatin kasar Masar ta yanke shawarar gina madatsan ruwa a yankin Khaudai da Shalatin kan kogin Nilu, wata sabuwar rikici ta kunnu kanta tsakanin kasashen Sudan da Masar.