-
Kungiyoyin Kare Hakkin Bil'adama 3 A Kasar Masar Sun Bukaci A Dakatar Da Kisan Yan Adawa
Feb 13, 2019 06:57Wasu kungiyoyin kare hakkin bil'adama guda ukku a kasar Masar sun bukaci gwamnatin kasar ta dakatar da kisan yan adawa da kuma rungumi tattaunawa da fahintar juna da su.
-
Al'Sisi Na Masar Ya Zama Sabon Shugaban Kungiyar AU
Feb 10, 2019 10:01Shugaban kasar Masar, Abdel fatah Al-Sisi, ya karbi shugabancin kungiyar tarayya Afrika na wannan karo a hukumance, daga hannun takwaransa na Ruwanda Paul Kagame.
-
Masar : Wasu 'Yan Majalisa Sun Bukaci Al'Sisi Ya Yi Tazarce
Feb 04, 2019 03:41Wasu 'yan majalisar dokoki a Masar, sun gabatar da wani kudiri dake neman a yi gyaren fuska wa kundin tsarin mulkin kasar, ta yadda shugaba Abdel Fattah Al Sisi ya sake tsayawa takara shugaban kasa bayan wa'addin mulkinsa na biyu a shekara 2022.
-
Masar:Jami'an Tsaro Sun Kai Farmaki Kan Masu Gudanar Da Bikin Zagayowar Ranar Juyin juya halin kasar
Jan 27, 2019 06:56Taron bikin zagayowar juyin juya halin kasar Masar ya kare da harin jami'an tsaro a birnin Alkahira
-
An Tsaurara Matakan Tsaro A Masar
Jan 24, 2019 07:11A yayin da ake shirye-shiryen gudanar da bikin zagawoyar cika shekaru takwas da juyin juya halin kasar wanda ya kawo karshen gwamnatin kama karya ta Hosni Mubarak, gwamnatin kasar Masar ta tsaurara matakan tsaro a manyan hanyoyi da wuraren taruwar Al'ummar kasar
-
Masar:Babu Wani Jami'in Gwamnati Da Zai Yi Tafiya Ba Tare Da Izinin Shugaban Kasa Ba
Jan 17, 2019 12:01Shugaban kasar Masar Abdul Fattah Assisi ya bada umurnin kan cewa babu wani babban jami'an gwamnatin kasar da zai sake yin tafiya zuwa kasashen waje ba tare da izinin sa ba, daga ciki har da Shugaban Jami'an Al-Azhar.
-
Masar: Muhammad El-Baradei Ya Yi Gargadi Akan Duk Wani Yunkuri Na Yi Wa Tsarin Mulki Kwaskwarima
Jan 16, 2019 07:07Fitaccen dan siyasar na kasar Masar kuma tsohon shugaban hukumar makamashin Nukiliya ta kasa da kasa, ya rubuta a shafinsa na Twitter cewa; Tsarin mulki ne ya kamata ya zama mai ba da lamunin hakkoki da kuma 'yanci na al'ummar kasar
-
An Tsawaita Dokar Ta Baci Da Watanni Uku A Masar
Jan 14, 2019 05:50Majalissar dokokin kasar Masar, ta amince da kara wa'adin dokar ta baci a wasu yankunan kasar da watanni uku.
-
Masar: An Gano Da Kuma Lalata Wani Bom A Kusa Da Majami'ar Kibdawa
Jan 11, 2019 08:26Mai magana da yawun Kiristocin kasar Masar na Kibdawa ne ya sanar da cewa an gano wani bom a kusa da majami'ar garin Alexandria kuma an lalata shi
-
An Wanke Shugabannin Kungiyar Ikhwanul Mislimin Da Dama A Masar
Jan 11, 2019 06:40Wata kotun daukaka kara a kasar Masar ta wanke wasu shuwagabannin kungiyar yan'uwa musulmi ta kasar daga dukkan laifuffuka da ake tuhumarsu.