-
Ziyarar Pompeo Zuwa Kasashen Gabas Ta Tsakiya Bata Cimma Nasara Ba.
Jan 11, 2019 06:39Ziyarar da sakataren harkokin wajen kasar Amurka Mike Pompeo yake yi a wasu kasashen gabas ta tsakiya ba zasu kai ga manufar Amurka na wannan ziyarar ba.
-
Mohamed Salah Ya Sake Lashe Kyautar Gwarzon Kwallon Kafa Na Afrika
Jan 09, 2019 11:14Dan wasan kwallon kafa na kasar Masar Mohamed Salah ya sake lashe kyautar gwarzon dan wasan kwallon kafan nahiyar Afirka na shekarar 2018, dan wasa na farko da ya lashe wannan lambar yabo shekaru biyu a jere.
-
CAF : Masar Za Ta Karbi Bakuncin Gasar 2019
Jan 08, 2019 16:25Hukumar kwallon kafa ta Afrika CAF, ta mallaka wa kasar Masar, ragamar gudanar da gasar cin kofin kwallon kafa na Afrika na 2019, bayan data kwace nauyin gudanar da gasar ga kasar Kamaru.
-
Wata Kotu A Masar Ta Tabbatar Da Daurin Shekaru 10 Akan Shugaban Kungiyar Ikhwanul-Muslimin A Masar
Dec 24, 2018 19:07Jaridar al-yaum al-sabi'i ta Masar ta dauki labarin da ke cewa; Kotun sake nazarin shari'a ta kasar ta tabbatar da hukuncin shekaru 10 akan shugaban kungiyar Ikhwanul-Muslimin Muhammad Badi'i
-
Mutane Biyu Ne Suka Rasa Rayukansu A Tashin Bom A Yankin Sinaa Na Kasar Masar
Dec 17, 2018 19:16Majiyar jami'an tsaro a kasar Masar ta bayyana cewa sojoji biyu ne suka rasa rayukansu a lardin Sinaa ta Arewa a yau Litinin saboda taka nakiyan da motarsu ta yi, sannan wasu 6 kuma suka ji rauni
-
Kasashen Afirka 4 Sun Fara Atisayen Hadin Gwiwa na Soji A Masar Don Fada Da Ta'addanci
Dec 10, 2018 18:17Sojojin kasashen Masar, Nijeriya, Sudan da kuma Burkina Faso sun fara wani atisayen soji na hadin gwiwa a tsakaninsu a wani sansanin sojin kasar Masar.
-
Masar Da Wasu Kasashen Afrika Na Atisayen Soji
Dec 10, 2018 11:14Rundunar sojan kasar Masar da wasu kasashen Afirka suka fara wani atisayen soja na hadin gwiwa game da yaki da ayyukan ta'addanci.
-
Sojojin Masar Sun Halaka Wani Kwamandan 'Yan Ta'adda
Dec 08, 2018 18:22Jaridar Yaum as-sabi ta kasar Masar ta dauki labarin da yake cewa sojojin kasar sun yi nasarar kashe Abu Malik al-Misri wanda babban kwamanda ne na 'yan ta'adda
-
Masar Da Sudan Za Su Kafa Wata Rundunar Hadin Gwiwa Ta Kare Kan Iyakoki
Dec 08, 2018 04:16Jakadan kasar Sudan a kasar Rasha, Nader Babakir, ya sanar da cewa kasashen Sudan da Masar suna shiri kafa wata rundunar soji ta hadin gwiwa tsakaninsu da nufin kare kan iyakokin kasar.
-
Masar : An Yanke Wa Mutum 9 Hukuncin Kisa, Kan Kashe Babban Alkali
Nov 25, 2018 16:21Wata kotu a Masar ta tabbatar da hukuncin kisa ga mutum tara da aka samu da laifin kisan mai shigar da kara na gwamnatin kasar a cikin shekara 2015 a birnin Alkahira.