-
An Sace Wasu 'Yan Masar 6 A Libiya
Nov 22, 2018 10:27Rahotanni daga Libiya na nuna wasu 'yan bindiga sun sace wasu ma'aikata 'yan asalin kasar Masar 6 a gabashin Libiya.
-
Kungiyar Amnesty International Ta Yi Suka Kan Azabtar Da Kananan Yara A Kasar Masar
Nov 21, 2018 12:09Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Amnesty International ta yi kakkausar suka kan yadda matsalar azabtar da kananan yara ke ci gaba da gudana a kasar Masar.
-
Masar: za a Koma Tattaunawa Kan batun Madatsar Ruwa Ta Al-nahdah
Nov 19, 2018 13:05Mahukuntan kasar masar sun sanar da cewa za a koma kan teburin tattaunawa tsakanin Masar da Habasha kan batun madatsar ruwa ta Al-nahdah.
-
Kasashen Masar Da Habasha Za Su Sake Tattaunawa Kan Batun Madatsar Ruwan Nilu
Nov 19, 2018 05:09Kasar Masar ta bayyana cewar nan da makonni biyu za ta shiga wata sabuwar tattaunawa da gwamnatin kasar Habasha (Ethiopia) don magance sabanin da ke tsakanin kasashen biyu kan madatsar ruwan da kasar Habashan take son ginawa a kan Kogin Nilu wanda kasar Masar din take gani a matsayin barazana ga samar da ruwa ga kasar.
-
Gwamnatin Kasar Masar Zata Kafa Majalisar Koli Ta Kare Hakkin Bil'adama Ta Kasa
Nov 17, 2018 18:56Fraiministan kasar Masar ya bada umurnin a kafa majalisar koli da kare hakkin bil'adama a kasar, wacce ministan harkokin waje ko kuma mataimakinsa zai jagoranta.
-
Masar Ta Ce Ta Kame Wasu Gungun Mutane Da Suke Shirin Kashe Yarima Mai Jiran Gado Na Saudiyya
Nov 12, 2018 18:57Majiyar tsaron Masar ta sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun kame wani gungun mutane 20 da suke shirya makarkashiyar aiwatar da kisan gilla kan yarima mai jiran gado na Saudiyya Muhammad bin Salman.
-
Shugaban Kasar Masar Ya Ce: Takunkumi Kan Kasar Iran Zai Janyo Rashin Zaman Lafiya A Yankin
Nov 07, 2018 06:38Shugaban kasar Masar ya bayyana cewa: Kakaba takunkumi kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kasar Amurka ta yi zai janyo bullar rashin zaman lafiya ne a yankin gabas ta tsakiya.
-
An Hallaka 'Yan Ta'adda 19 A Kasar Masar
Nov 04, 2018 19:20Jami'an tsaron Masar sun sanar da hallaka wasu 'yan ta'adda 19 daga cikin wadanda suka kaiwa motar Kibdawa hari.
-
Gwamnatin Masar Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Shirin Kafa Kasar Palasdinu
Nov 04, 2018 06:53Shugaban kasar Masar ya jaddada matsayin gwamnatin kasarsa na goyon bayan kafa yantacciyar kasar Palasdinu mai cin cikakken gashin kai kuma gabashin Qudus ya zame babban birnin kasar.
-
Azhar Ta Taya Kiristocin Masar Alhini Kan Harin Ta'addancin Da Daesh Ta Kai Kansu
Nov 03, 2018 19:12Babban malamin cibiyar Azhar Sheikh Ahmad Tayyib ya aike da sakon taya alhini ga jagoran kiristocin kasar Masar, dangane da harin ta'addancin da mayakan kungiyar Daesh suka kai kansu.