Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • Sojojin Masar Sun Kashe 'Yan Ta'adda 18 A Lardin Sina Da Ke Arewa Maso Gabashin Kasar

    Sojojin Masar Sun Kashe 'Yan Ta'adda 18 A Lardin Sina Da Ke Arewa Maso Gabashin Kasar

    Nov 02, 2018 06:26

    Rundunar sojin Masar ta sanar da kashe wasu 'yan ta'adda 18 a yankunan da suke lardin Sina da ke shiyar arewa maso gabashin kasar.

  • Masar : Kotu Ta Sanya Sunaye Wasu 'Yan Ihwan Cikin Jerin 'Yan Ta'adda

    Masar : Kotu Ta Sanya Sunaye Wasu 'Yan Ihwan Cikin Jerin 'Yan Ta'adda

    Oct 29, 2018 12:14

    Wata kotu a birnin Alkahira na kasar Masar ta sanya sunayen 'yan kungiyar Ihwanul-Muslimin 164 cikin jerin sunayen 'yan ta'adda a kasar.

  • Kasar Masar Ta Sanya Sunayen Wasu 'Yan Kungiyar Ikhwan 164 Cikin Jerin Sunayen 'Yan Ta'adda

    Kasar Masar Ta Sanya Sunayen Wasu 'Yan Kungiyar Ikhwan 164 Cikin Jerin Sunayen 'Yan Ta'adda

    Oct 29, 2018 05:53

    Wata kotu a birnin Alkahira ta kasar Masar ta sanya sunayen wasu mutane 164 daga cikin jagororin kungiyar 'yan'uwa musulmi ta Muslim Brotherhood ta kasar cikin jerin sunayen 'yan ta'adda.

  • Masar: Sojoji Sun Kashe 'Yan Ta'adda 13

    Masar: Sojoji Sun Kashe 'Yan Ta'adda 13

    Oct 28, 2018 09:17

    Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Masar ce ta sanar da cewa an kashe 'yan ta'addar ne a tsakiyar kasar

  • Gwamnatin Masar Zata Tura Sojoji Zuwa Kasar Libya

    Gwamnatin Masar Zata Tura Sojoji Zuwa Kasar Libya

    Oct 23, 2018 06:39

    Majiyar labarai daga kasar masar sun bayyana cewa gwamnatin kasar ta kuduri aniyar aikewa da sojojin kasar zuwa kasar Libya.

  • Mahukuntan Masar Sun Kama Wani Masanin Harkar Tattalin Arzikin Kasar

    Mahukuntan Masar Sun Kama Wani Masanin Harkar Tattalin Arzikin Kasar

    Oct 22, 2018 12:38

    'Yan sandan Masar sun kama wani masanin harkar tattalin arziki kuma marubuci kan zargin sukar mahukuntan kasar kan gazawa a fagen inganta harkar tattalin arzikin kasar.

  • An Sake Tsawaita Lokacin Aiki Da Dokar Ta Baci A Kasar Masar

    An Sake Tsawaita Lokacin Aiki Da Dokar Ta Baci A Kasar Masar

    Oct 17, 2018 06:26

    Shugaban kasar Masar Abdul Fattah al-Sisy ne ya sanar da tsawaita aiki da dokar ta bacin na tsawon watanni uku

  • Masar : An Yanke Hukuncin Kisa Kan Wasu Mutane

    Masar : An Yanke Hukuncin Kisa Kan Wasu Mutane

    Oct 14, 2018 19:12

    Wata kotu a Masar ta yanke hukuncin kisa kan mutane uku da kuma dauri a gidan kurkuku kan wasu ashirin na daban kan laifin ayyukan ta'addanci.

  • Masar : An Zargi Tsohuwar Gwamnatin Mubarak Da Kashe-Kashen Gilla

    Masar : An Zargi Tsohuwar Gwamnatin Mubarak Da Kashe-Kashen Gilla

    Oct 10, 2018 18:46

    Dan tsohon shugaban Majalisar Dokokin Masar ya zargi tsohuwar gwamnatin kasar karkashin shugabancin Husni Mubarak da aiwatar da kashe-kashen gilla kan masu sabanin ra'ayi da ita.

  • Gwamnatin Masar Zata Hukunta Mutanen Da Suka Ki Gudanar Da Zabuka A Kasar

    Gwamnatin Masar Zata Hukunta Mutanen Da Suka Ki Gudanar Da Zabuka A Kasar

    Oct 09, 2018 12:01

    Kwamitin kula da zabuka a kasar Masar ya sanar da cewa: Suna ci gaba da tantance sunayen mutanen da suka ki kada kuri'a a zaben shugaban kasa da aka gudanar a Masar da nufin mika su ga ma'aikatar shari'ar kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS