-
An Kashe Yan Ta'adda 4 A Yankin Sinaa Na Kasar Masar
Aug 25, 2018 18:58Wata majiyar Jami'an tsaron kasar Masar ta bada sanarwan kashe yan ta'adda 4 a yankin Sinaa na araewacin kasar.
-
Jami'an Tsaro A Kasar Masar Sun Ci Gaba Da Kama Fitattun Masu Adawa Da Gwamnatin Kasar
Aug 24, 2018 19:01Jami'an Tsaro a kasar Masar sun kama wasu karin fitattun yan adawa da gwamnatin kasar, inda a jiya Alhamis suka kama Raed Salama mamba a jam'iyya mai adawa ta "Al-Karamah" da kuma Yahya Kazaz wanda shi ma fitaccen mai adawa da gwamnatin Abdulfattah Assisi ne.
-
Jami'an Tsaron Masar Sun Yi Awungaba Da Wani Fitaccen Dan Adawa A Kasar
Aug 24, 2018 06:22Jami'an tsaron Masar sun kame wani fitaccen dan adawa a kasar da ya nemi gudanar da zaben jin ra'ayin jama'a kan makomar shugaban kasar Abdul-Fatah Al-Sisi na ya ci gaba da mulki ko kuma ya yi murabus.
-
Jami'an Tsaro A Kasar Masar Sun Kama Shugaban Wata Jam'iyyar Adawa Na Kasar
Aug 23, 2018 19:00Wasu kafafen yada labarai sun bada labarin cewa an kama wani dan adawa da gwamnatin kasar saboda bada shawarar a gudanar da zaben raba gardama a kan shugabancin shugaba Abdulfattah Assisi.
-
Shugabannin Kasashen Masar Da Faransa Sun Bukaci Kawo Karshen Rikici A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Aug 17, 2018 12:20Shugabannin kasashen Masar da Faransa sun tattauna batun Palasdinu da kasashen Libiya da Siriya tare da jaddada bukatar daukan matakan warware rikicin yankin gabas ta tsakiya.
-
Masar: Kungiyar Ikhwanul Muslimin Ta Bukaci A Gudanar Da Zaben Gaggawa
Aug 15, 2018 12:52Kamfanin dillancin labaran Anatoli ya yi wannan kiran ne a daidai lokacin da ake cika shekaru biyar da tarwatsa gangamin Rabi'a al-adawiya da jami'an tsaron kasar su ka yi
-
Human Rights Watch Ta Bukaci Hukunta Masu Hannu A Kisar Fararen A Masar A Shekara Ta 2013
Aug 14, 2018 07:10Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Human Rights Watch ta bukaci gwamnatin Masar da ta dauki matakin hukunta masu hannu a aiwatar da kisan gilla kan fararen hula a kasar a shekara ta 2013.
-
Masar: An Kama Wadanda Ake Zargi Da Shirya Kai Harin Kunar Bakin Wake
Aug 13, 2018 12:46Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Masar ta sanar da kame wasu mutane da suka shirya kai wa wata majami'a hari a arewacin birnin alkahira
-
'Yan Sandan Masar Sun Yi Nasarar Hana Kai Harin Kunan Bakin Wake A Wata Majami'ar Kasar
Aug 12, 2018 06:43'Yan sandan Masar sun yi nasarar rusa wani shirin kaddamar da harin kunan bakin wake a majami'ar Al-Azra'a ta mabiya addinin kirista da ke arewacin birnin Alkahira na kasar.
-
Masar: An Kashe 'Yan Ta'adda 11 A yankin Sinaa
Aug 05, 2018 12:22Majiyar tsaron Masar ta sanar da cewa; Sojojin kasar sun yi musayar wuta da 'yan ta'adda a yankin al-arish da ke gundumar Sinaa ta arewa wanda ya kare da kashe mutane 11 daga cikinsu.