-
Mahukuntan Kasar Italiya Sun Saki Wani Tsohon Ministan Kasar Masar Da Suka Kame
Aug 04, 2018 06:57Gwamnatin Italiya ta saki wani tsohon ministan kasar Masar da jami'an tsaron kasar suka kame tare da yin watsi da bukatar gwamnatin Masar ta mika shi gare ta domin fuskantar hukunci.
-
A Kame Wani Tsohon Ministan Masar A Italiya
Aug 02, 2018 18:51Jaridar al-quds al-arabi ta kawo labarin cewa jami'an tsaron kasar Italiya sun kame Muhammad Mahsub wanda tsohon minista ne a kasar Masar.
-
Jami'an Tsaron Masar Sun Kashe 'Yan Kungiyar Hasm A Yankin Arewacin Alkahira Na Kasar
Aug 01, 2018 12:02Dauki ba dadi tsakanin jami'an tsaron Masar da 'yan kungiyar Hasm bangaren sojin kungiyar Ihawanul- Muslimin ta kasar ya lashe rayukan mutane biyar a lardin Qalyubia da ke arewacin birnin Alkahira na kasar.
-
An 'Yantar Da Sojojin Kasar Masar Da Aka Sace A Kusa Da Kan Iyakar Kasar Libiya
Jul 31, 2018 19:28Majiyar tsaron Sudan ta sanar da cewa: Sojojin Sudan sun yi nasarar kubutar da sojojin Masar da aka sace a yankin da ke tsakanin kasashen Masar da Libiya.
-
An Yi Wa Tsoffin Ministoci Biyu Daurin Talala A Kasar Masar
Jul 30, 2018 06:50Kafafen yada labarai na kasar Masar sun bayyana cewa an yi wa tsoffin ministoci biyu daurin talala a wasu gidaje a birnin Alkahira.
-
Amurka Ta Dawo Da Taimakon Da Take Bawa Masar A Bangaren Tsaro
Jul 26, 2018 19:10Ma'aikatar harakokin wajen Amurka ta sanar da dawo da taimakon harakokin tsaro da kasar ke bawa kasar Masar
-
Cibiyar Bada Fatawar Addini A Masar Ta Ce: H.K.Isra'ila Ce Ke Goyon Bayan 'Yan Ta'addan Siriya
Jul 25, 2018 19:29Cibiyar bada fatawowin addinin Musulunci a kasar Masar ta fitar da sanarwar cewa: Kwararan dalilai sun tabbatar da cewa gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ce ke goyon bayan kungiyoyin 'yan ta'adda a kasar Siriya.
-
Sojojin Masar Sun Kai Sumame A Wata Mabuyar Yan Ta'adda A Yankin Sinaa.
Jul 25, 2018 06:29Sojoijin kasar Masar Sun kai sumame a wata mabuyar yan ta'adda na kungiyar Daesh yankin Sina inda suka halaka 13 daga cikinsu suka jakata wasu, sannan suka gano makamai masu yawa a mabuyar.
-
Sojojin Masar Sun Hallaka Kwamandan 'yan Ta'addar ISIS
Jul 23, 2018 12:13Dakarun Tsaron Masar sun sanar da hallaka wani kwamandan 'yan ta'addar ISIS a Tsbirin Sinai.
-
Sojojin Masar Sun Kadamar Da farmaki A Garin Rafah
Jul 23, 2018 10:03A wannan Lahadi, dakarun tsaron Masar sun kadamar da gagarimin farmaki a garin Rafah dake jihar Sinai kusa da kan iyakar yankin zirin Gaza na Palastinu.