-
Hukumar Palasdinawa Ta Yi Allah Wadai Da Ci Gaba Da Mamaye Yankunan Palasdinawa
Oct 28, 2018 19:15Ma'aikatar harkokin wajen hukumar cin kwarya-kwaryar gashin kan Palasdinawa ta yi Allah wadai da shirin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila na gina dubban gidajen Yahudawan Sahayoniyya a gabashin birnin Qudus.
-
Majalisar Dinkin Duniya: Gina Sabbin Gidaje A Yankin Yamma Da Kogin Jordan Baya Bisa Ka'ida
Jan 12, 2018 06:35Jami'a mai kula da harkokon Zaman Lafiya a gabas ta tsakiya na majalisar dinkin duniya ya bayyana cewa kudurin Haramtacciyar kasar Iraela na gina gidajen zama fiye da dubu a yankin yamma da kogin Jordan ya sabawa dokokin kasa da kasa.
-
Yahudawa Na Shirin sake Afka Wa Masallacin Aqsa
Aug 03, 2017 17:26Wata kungiyar yahudawa masu tsatsauran ra'ayi ta kirayi sauran yahudawa domin su hada karfi da karfe domin kaddamar da farmaki a kan masallaci aqsa mai alfarma.
-
Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Zata Fara Gudanar Da Gine-Gine A Yankunan Palasdinawa
Apr 29, 2017 18:03Gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila ta shirye-shiryen fara gudanar da gine-ginen gidajen Yahudawan Sahayoniyya 'yan kaka gida a yankunan Palasdinawa da ta mamaye duk da adawar da duniya ke ci gaba da nunawa kan wannan mummunar aniya nata.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Gine-Ginen Matsugunan Yahudawan Sahayoniyya A Yankunan Palasdinawa
Jan 26, 2017 10:33Kakakin ma'aikatar harkokin wajn kasar Iran ya yi tofin Allah tsine kan yadda gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila take ci gaba da mamaye yankunan Palasdinawa ta hanyar gudanar da gine-ginen matsugunan yahudawan sahayoniyya.
-
Kin amincewar Kungiyoyin Kasashen Larabawa Da Turai Da Ci gaba Da Gina Matsugunan Yahudawa yan Share Wuri Zauna
Dec 21, 2016 19:00Ministocin harkokin Wajen na kungiyar tarayyar turai da larabawa suna kin amincewa da gina matsugunan yahudawa yan share wuri zauna.
-
Shirin Gwamnatin H.K.Isra'ila Na Ci Gaba Da Gine-Ginen Matsugunan Yahudawa
Dec 04, 2016 06:22Duk da matakin da kungiyoyin kasa da kasa suka dauka na yin Allah wadai da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila dangane da gine-ginen da ta yi a yankunan Palasdinawa da ta mamaye, a halin yanzu haka ma tana shirin ci gaba da gudanar da wasu gine-ginen a yankunan na Palasdinawa.