-
Babu Hanyar Warware Matsalolin Yankin Gabas Ta Tsakiya In Banda Sasantawa
Jul 05, 2018 11:46Ministan harkokin wajen kasar masar ya bayyana cewa babu wata hanyar warware rikice-rikicen kasashen Siriya da Libya in banda sulhuntawa.
-
Ministan Harkokin Wajen Zambiya Ya Sanar Da Murabus Dinsa Daga Mukamin
Jan 04, 2018 05:49Ministan harkokin wajen kasar Zambiya, Henry Kalaba, ya sanar da yin murabus daga mukaminsa sakamakon gagarumin sabanin da ya kunno kai cikin jam'iyya mai mulki ta kasar kan batun tazarcen da shugaban kasar yake son yi.
-
Ministan Harkokin Wajen Palasdinu Ya Bayyana Cewa Gwamnatin Amurka Ta Sha Kashi A MDD
Dec 23, 2017 18:21Ministan harkokin wajen hukumar cin kwarya-kwaryar gashin kan Palasdinawa ya bayyana cewa: Al'ummar Palasdinu sun samu gagarumar nasara a kan bakar siyasar Amurka a babban zauren Majalisar Dinkin Duniya.
-
Jawabin Bayan Taron Kasashen Larabawa Maimaicin Tuhume-Tuhumen Da Basu Da Asasi A Kan Iran Ne
Nov 19, 2017 19:01A yau ne ministocin harkokin waje na kasashen larabawa suka kammala taron da kasar saudia ta kira a birnin alkahira na kasar Masar
-
Shugaban Kasar Gunea Ya Kori Ministar Harkokin Wajen Kasarsa Wacce Take Ziyarar Aiki A Waje.
Aug 24, 2017 09:14Shugaba Alpha Konde ya sauke ministar harkokin wajen kasar malama Makalh Camara a lokacin da take ziyarar aiki a kasar Mozambique.