-
Ruhani: Tafarkin Diplomasiyya Ce kawai Za Ta Magance Rikicin Kasar Siriya
Oct 29, 2016 16:51Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya sake bayyanar matsayar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta cewa tafarkin siyasa da tattaunawa ce kawai hanya guda daya tilo ta magance rikicin kasar Siriya.