Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Musil

  • Iraki: 'Yan Ta'addan ISIS 25,000 Ne Suka Halaka A Mosul Kafin Tsarkake Birnin

    Iraki: 'Yan Ta'addan ISIS 25,000 Ne Suka Halaka A Mosul Kafin Tsarkake Birnin

    Jul 16, 2017 12:52

    Babban kwamandan farmakin 'yanto lardin Nainawa Laftanar Janar Abdulamir Yarallah ya bayyana cewa, 'yan ta'addan Daesh dubu 25 ne suka halaka a gumurzun da aka yi na kwato birnin Mosul.

  • Dalilan Da Suka Hana Kafafen Watsa Labaran Kasashen Larabawa Murnar 'Yantar Da Garin Mosel

    Dalilan Da Suka Hana Kafafen Watsa Labaran Kasashen Larabawa Murnar 'Yantar Da Garin Mosel

    Jul 13, 2017 06:59

    Duk da cewa an doshi mako guda da samun nasarar 'yantar da garin Mosel na kasar Iraki daga mamayar 'yan ta'addan kungiyar Da'ish masu kafirta musulmi, lamarin da yake matsayin wata babbar nasara kuma babban labari da ya dace ya mamaye dukkanin kafofin watsa labaran kasashen larabawa musamman na yankin tekun Pasha da ma yankin gabas ta tsakiya baki daya amma abin mamaki kasashen na Larabawa ba su bashi wani muhimmanci ba.

  •  Karshen Wahala  'Yan Gudun Hijrar Garin Mausil Ya Zo

    Karshen Wahala 'Yan Gudun Hijrar Garin Mausil Ya Zo

    Jul 11, 2017 12:13

    Shugaban Majalisar Dokokin Iraki Ya Tabbatar Da Kawo Karshen Wahala Na 'Yan Gudun Hijrar Garin Mausil.

  • Ibadi:Gwamnati Za Ta Yi Kokari Wajen Mayar Da 'Yan Gudun Hijra Gidajensu

    Ibadi:Gwamnati Za Ta Yi Kokari Wajen Mayar Da 'Yan Gudun Hijra Gidajensu

    Jul 10, 2017 11:44

    Firaminmistan Kasar Iraki ya tabbatar da cewa Gwamnati za ta yi dukkanin Kokarinta na mayar da 'yan gudun hijra zuwa gidajensu

  • Iraki: 'Yan Ta'adda Sun Halaka A Cikin Koramar Dajlah Yayin Tserewa Daga Mosil

    Iraki: 'Yan Ta'adda Sun Halaka A Cikin Koramar Dajlah Yayin Tserewa Daga Mosil

    Jul 09, 2017 05:43

    Rahotanni daga Iraki sun tabbatar da cewa 'yan ta'addan wahabiyyah takfiriyya da dama ne suka fada a cikin ruwan koramar Dajla da ke gefen birnin Mosil a lokacin da suke neman tserewa bayan da dakarun Iraki suka yi musu kofar raggo.

  • An 'Yanto Tsohon Garin Mausil

    An 'Yanto Tsohon Garin Mausil

    Jul 08, 2017 11:56

    Komandan dakarun hadin gwiwa na yaki da kungiyar ISIS a Iraki ya bayyana cewa an tsarkake bangaren tsohon garin Mausil daga 'yan ta'addar ISIS

  • Iraki: An Halaka Shugaban Kungiyar ISIS Na Birnin Mosul

    Iraki: An Halaka Shugaban Kungiyar ISIS Na Birnin Mosul

    Jul 08, 2017 06:53

    Jami'an sojan kasar Iraki sun sanar da hallaka kwamanadan kungiyar Da'esh, na birnin Mosel wanda ake kira da "Abu Zayd" a jiya juma'a.

  • Shugaba Rauhani Ya Aike Da Sakon Taya Murna Ga Manyan Jami'an Iraki

    Shugaba Rauhani Ya Aike Da Sakon Taya Murna Ga Manyan Jami'an Iraki

    Jun 30, 2017 18:12

    Shugaban Jumhoriyar musulinci ta Iran Dakta Hasan Rauhani ya mika sakon mura ga Shugaban kasar Iraki, Firaminsta, Ayatollah Sistani na nasarar da kasar ta yi na tsarkake 'yan ta'addar ISIS daga Mosil babban birnin Jihar Nainuwa dake arewacin kasar

  • Haidar Abadi Ya Sanar Da Kawo Karshen Mulkin ISIS A Iraki

    Haidar Abadi Ya Sanar Da Kawo Karshen Mulkin ISIS A Iraki

    Jun 29, 2017 17:35

    Firayi Ministan Iraki Haidar Abadi ya sanar da kawo karshen mulkin 'yan ta'adda a kasar Iraki baki daya, bayan kawo karshensu a Mausul.

  • Dakarun Iraki Sun Kwato Yankin

    Dakarun Iraki Sun Kwato Yankin "Al-Zanjili" Daga Hannun 'Yan Ta'addan Da'esh

    Jun 10, 2017 17:10

    Rundunar sojin kasar Iraki ta ba da sanarwar cewa dakarun kasar sun sami nasarar kwato yankin Al-Zanjili da ke yammacin garin Mosul daga hannun 'yan ta'addan Da'esh (ISIS) lamarin da ke nuni da cewa sauran 'yan wasu yankuna ne kawai suka rage a hannun 'yan ta'adda.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS