Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

musulmai

  • Malaman Musulunci Sun Bukaci Musulmi Da Su Yunkura Don Hana Bude Ofishin Jakadancin Amerika Qudus

    Malaman Musulunci Sun Bukaci Musulmi Da Su Yunkura Don Hana Bude Ofishin Jakadancin Amerika Qudus

    Feb 26, 2018 05:45

    Kungiyar malaman Musulunci ta International Union of Muslim Scholars (IUMS) da ke da helkwata a kasar Qatar ta bukaci al'ummar musulmi da jami'an gwamnatocin kasashen musulmi da su yunkura wajen hana yiyuwar shirin Amurka na mai da ofishin jakadancinta na HK.Isra'ila zuwa birnin Qudus.

  • An Cimma Yarjejeniyar Mayar Da 'Yan Rohingya Gida

    An Cimma Yarjejeniyar Mayar Da 'Yan Rohingya Gida

    Nov 23, 2017 15:14

    Kasashen Myanmar da Bangaladash sun sanya hannu kan wata yarjejeniyar ta mayar da 'yan gudun hijirar musulmin Rohingya gida.

  • MDD Na Kara Matsin Lamba Ga Gwamnatin Myanmar Kan 'Yan Rohingya

    MDD Na Kara Matsin Lamba Ga Gwamnatin Myanmar Kan 'Yan Rohingya

    Nov 07, 2017 14:42

    Kwamitin sulhu na majalisar dinkin duniya ya kira gwamnatin Myanmar data kawo karshen aikin sojinta a yankin Rakhine da kuma baiwa daruruwan musulmin Rohingya dake gudun hijira a kasar Bangaladash damar komawa gida.

  • Mutane 28 Sun Rasa Rayukansu Saboda Zanga-Zangar Rashin Amincewa Da Gwamnati Eritrea

    Mutane 28 Sun Rasa Rayukansu Saboda Zanga-Zangar Rashin Amincewa Da Gwamnati Eritrea

    Nov 01, 2017 18:18

    Rahotanni daga kasar Eritrea sun bayyana cewar alal akalla mutane 28 sun rasa rayukansu kana wasu da dama kuma sun sami raunuka sakamakon wata zanga-zangar da mutane suka yi a birnin Asmara, babban birnin kasar, don nuna rashin amincewa da shirin gwamnatin kasar na kwace wata makarantar Islamiyya.

  • Amurka Za Ta Ladaftar Da Jami'an Tsaron Myanmar Kan Batun 'Yan Rohingya

    Amurka Za Ta Ladaftar Da Jami'an Tsaron Myanmar Kan Batun 'Yan Rohingya

    Oct 24, 2017 10:48

    Amurka ta sanar da daukan wasu matakan ladaftarwa kan mayan jami'an tsaron Myanmar kan hannun da suke da shi wajen cin zarafi da kisan kiyashin musulmin Rohingya.

  • Switzerland: An Bude Taron Bada Tallafi Ga 'Yan Rohingya

    Switzerland: An Bude Taron Bada Tallafi Ga 'Yan Rohingya

    Oct 23, 2017 11:00

    A birnin Geneva na kasar Switzerland an bude wani taron muhawara na kasa da daka domin samar da tallafi ga 'yan gudun hijira Rohingya dake gujewa kisan kiyashin da ake musu a kasar Myanmar.

  • Jagora Imam Khamenei Ya Aike Da Taimakon Makudan Kudade Ga Musulmin Rohingya

    Jagora Imam Khamenei Ya Aike Da Taimakon Makudan Kudade Ga Musulmin Rohingya

    Oct 18, 2017 05:49

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ware makudan kudaden da suka kai dala dubu 250 don taimakawa 'yan gudun hijiran musulman Rohingya na kasar Myammar don rage musu irin wahalhalun da suke ciki sakamakon ci gaba da kisan kiyashin da ake musu a kasar.

  • MDD : Kwamitin Sulhu Zai Saurari Kofi Anan Kan Batun Myanmar

    MDD : Kwamitin Sulhu Zai Saurari Kofi Anan Kan Batun Myanmar

    Oct 13, 2017 05:52

    A wani lokaci nan gaba ne ake sa ran kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya zai yi wani zama na musamen kan batun kasar Myanmar.

  • Nutsewar Jirgin Ruwa Ya Yi Ajalin 'Yan Rohingya 12

    Nutsewar Jirgin Ruwa Ya Yi Ajalin 'Yan Rohingya 12

    Oct 09, 2017 05:50

    A kalla 'yan gudun hijira Rohingya 12 ne suka rasa rayukansu kana wasu gommai suka bata a yayin nutsewar jirgin ruwan da suke ciki a kokarin tsallalawa kasar Bangaladesh.

  • Adadin 'Yan Rohingya dake Kwarara Bangaladash Na Karuwa

    Adadin 'Yan Rohingya dake Kwarara Bangaladash Na Karuwa

    Oct 03, 2017 10:52

    Majalisar Dinkin Duniya ta ce adadin 'yan rohingya dake kwarara zuwa kasar Bangaladash ya soma karuwa a 'yan kwanakin baya bayan nan.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS