Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

musulmai

  • Unicef Na Bukatar Dala Milyan 76 Don Taimakawa Yaran Rohingya

    Unicef Na Bukatar Dala Milyan 76 Don Taimakawa Yaran Rohingya

    Oct 02, 2017 15:59

    Asusun kula da yara kankana na Majalisar Dinkin Duniya cewa da Unicef, ya ce yana bukatar dalar Amurka Milyan 76 domin agazawa yara 'yan kabilar musulmin Rohingya.

  • Myammar Da Bangladesh Sun Cimma Yarjejeniyar Aiki Tare Don Dawo Da 'Yan Gudun Hijiran Rohingya

    Myammar Da Bangladesh Sun Cimma Yarjejeniyar Aiki Tare Don Dawo Da 'Yan Gudun Hijiran Rohingya

    Oct 02, 2017 11:22

    Gwamnatocin Bangladesh da Myammar sun cimma yarjejeniyar kafa wani kwamiti na aiki tare da nufin dawo da daruruwan 'yan gudun hijira musulmin Rohingya gida bayan sun gudu daga kisan kiyashin da sojoji da 'yan Buddha suke musu a jihar Rakhine.

  • Myanmar: Masu Binicke Na Majalisar Dinkin Duniya  Za Su Shiga Yankin Musulumi

    Myanmar: Masu Binicke Na Majalisar Dinkin Duniya Za Su Shiga Yankin Musulumi

    Sep 28, 2017 06:52

    Masu binciken sun sanar da cewa mai yiyuwa ne a yau alhamis su shiga yankin Musulmi Rakhin da ke kasar Myanmar domin ganin halin da musulmi suke ciki daga kusa.

  • MDD:Musulmin Rohingya Sun Fuskanci Wahalhalu Masu Yawa

    MDD:Musulmin Rohingya Sun Fuskanci Wahalhalu Masu Yawa

    Sep 25, 2017 05:42

    Babban kwamishinan dake kula da 'yan gudun hijra na MDD Filippo Grandi ya bayyana cewa musulmi 'yan kabilar Rohingya sun fuskanci wahalhalu masu yawa domin haka suna bukatar agajin gagguawa mai yawa.

  • WFP: Musulman Rohingya Na Bukatar Taimakon Abinci Na Gaggawa

    WFP: Musulman Rohingya Na Bukatar Taimakon Abinci Na Gaggawa

    Sep 15, 2017 05:49

    Cikin wani rahoto da ta fitar, Hukumar Abinci ta Duniya (WFP) ta bayyana cewar sama da musulmin Rohingya na kasar Myammar dubu dari da suka gudu daga kasar zuwa Bangladesh don tsira da rayukansu suna cikin matsanancin halin rashin abinci da suke bukatar taimakon gaggawa.

  • Kwamitin Tsaro Na MDD Zai Yi Zama Kan Batun 'Yan Rohingyas

    Kwamitin Tsaro Na MDD Zai Yi Zama Kan Batun 'Yan Rohingyas

    Sep 12, 2017 05:51

    A wani lokaci, yau Talata ne kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya zai yi wani zama domin tattauna batun 'yan Rohingyas.

  • Gwamnatin Myammar Na Dasa Nakiyoyi A Kan Iyakan Kasar Da Bangladesh Don Hana Musulmi Gudu

    Gwamnatin Myammar Na Dasa Nakiyoyi A Kan Iyakan Kasar Da Bangladesh Don Hana Musulmi Gudu

    Sep 06, 2017 11:08

    Rahotanni daga kasar Myammar na nuni da cewa mahukutan kasar na ci gaba da daddasa nakiyoyi a kan yankunan da suke kan iyakan kasar da kasar Bangladesh don hana dubun dubatan musulmin kasar da suke gudu zuwa Bangladesh don tsira da kisan kiyashin da ake musu, samun damar shiga kasar ta Bagladesh.

  • Saudiyya : An Shiga Aikin Hajji Gadan-gadan

    Saudiyya : An Shiga Aikin Hajji Gadan-gadan

    Aug 30, 2017 16:49

    Al'hazai da suka taru a Saudiyya domin sauke farali a bana, sun shiga aikin hajji gadan-gadan a yau Laraba.

  • 'Yan Buddha Sun Kaddamar Da Wasu Sabbin Shirye-Shiryen Takura Wa Musulmin Myammar

    'Yan Buddha Sun Kaddamar Da Wasu Sabbin Shirye-Shiryen Takura Wa Musulmin Myammar

    Aug 23, 2017 05:25

    Rahotanni daga kasar Myammar sun bayyana cewa mabiya addinin Buddha masu tsaurin ra'ayi sun kara killace wasu daruruwan musulmi Rohingya a jihar Rakhine a ci gaba da takura musu da suke yi.

  • Kasar Poland Ta Ki Karban Baki Yan Gudun Hijira Musulmi.

    Kasar Poland Ta Ki Karban Baki Yan Gudun Hijira Musulmi.

    Aug 08, 2017 05:29

    Gwamnatin kasar Polanda ta ki amincewa da karban bakin yan gudun hijira daga kasashen gabas ta tsakiya da kuma arewacin Afrika kasancewar galibinsu musulmi ne.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS