Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

musulmai

  • An yi Jana'izar Musulmar Da Aka yi Wa Kisan Gilla A Kasar Amurka

    An yi Jana'izar Musulmar Da Aka yi Wa Kisan Gilla A Kasar Amurka

    Jun 22, 2017 18:50

    Mahalarta jana'izar Nabra' Muhammad Hasanain a jahar Virginia sun rika bada taken yin tir da yadda ake nunawa musulunci kiyayya.

  • 'Yan Gudun Hijira Musulmi Na Kasar Afirka Ta Tsakiya Na Fuskantar Matsaloli

    'Yan Gudun Hijira Musulmi Na Kasar Afirka Ta Tsakiya Na Fuskantar Matsaloli

    Jun 20, 2017 12:00

    Maja'miar garin Bangaso ta sanar da cewa musulmi 1500 da su ke zaman gudun hijira a cikinta, suna fuskantar karancin abinci

  • Jaridar Independent Ta Buga Makala Da Ke Sukar Dokar Hana Saka Lullubi A Turai

    Jaridar Independent Ta Buga Makala Da Ke Sukar Dokar Hana Saka Lullubi A Turai

    Mar 17, 2017 17:16

    Jaridar Independent ta kasar Birtaniya, kuma daya daga cikin manyan jaridu na nahiyar turai, ta buga wata makala da ke yin kakkausar suka dangane da okar hana mata musulmi saka lullubi a wuraren aikinsu a cikin kasashen a nahiyar.

  • Turai Ta Bukaci A Gudanar Da Bincike Kan Kisan Da Ake yi Wa Musulmin Rohinga

    Turai Ta Bukaci A Gudanar Da Bincike Kan Kisan Da Ake yi Wa Musulmin Rohinga

    Mar 17, 2017 06:37

    Tarayyar Turai ta rubuta daftarin kudurin da zai bukaci a fara bincike kan azabtar da musulmin Rohinga na Kasar Myanmar.

  • Mafi yawan Amurkawa na adawa da hana musulmci shiga cikin kasar.

    Mafi yawan Amurkawa na adawa da hana musulmci shiga cikin kasar.

    Feb 19, 2017 11:09

    Bisa wani sabon Jin Ra'ayin Al'umma da aka gudanar, mafi yawan Amurkawa sun bayyana adawar su da hana Musulmi shiga cikin kasar Amurka.

  • Kotun Daukaka Kara Ta Tarayya A Amurka Ta Hana Maido Da Dokar Trump Ta Hana Baki Shiga Amurka

    Kotun Daukaka Kara Ta Tarayya A Amurka Ta Hana Maido Da Dokar Trump Ta Hana Baki Shiga Amurka

    Feb 10, 2017 05:33

    Shugaban Amurka Donald Trump ya sake fuskantar koma baya a kokarinsa na haramta wa 'yan wasu kasashen musulmi 7 shiga Amurkan, bayan wata kotun daukaka kara ta tarayya a Amurkan ta yi watsi da karar da ya shigar na a dawo da wannan dokar bayan ta wata kotun ta soke ta a baya.

  • Ana ci gba Da Maidawa Shugaban Kasar Amurka Donald Trump Martani  AKan  Hana Musulmi Shiga Amurka.

    Ana ci gba Da Maidawa Shugaban Kasar Amurka Donald Trump Martani AKan Hana Musulmi Shiga Amurka.

    Jan 29, 2017 19:12

    Kungiyoyin kare Hakkin Bil'adama na ci gaba da maida martani ga dokar shugaban kasar Amurka Donald Trump, ta hana musulmi shiga kasar da cewa; Nuna wariya ce ta addini.

  • Iran Ta Bukaci MDD Ta Da Ba Wa Lamarin Musulmin Myammar Muhimmanci

    Iran Ta Bukaci MDD Ta Da Ba Wa Lamarin Musulmin Myammar Muhimmanci

    Jan 06, 2017 17:49

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta kirayi babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres da ya ba da muhimmanci ga batun mawuyacin halin da musulmin kasar Myammar suke ciki da kuma yin dukkanin abin da ya kamata wajen ganin an fitar da su daga irin wannan halin.

  • MDD Za Ta Gudanar Da Bincike Kan Danyen Aikin Da Ake Yi Wa Musulmin Myammar

    MDD Za Ta Gudanar Da Bincike Kan Danyen Aikin Da Ake Yi Wa Musulmin Myammar

    Jan 06, 2017 17:48

    Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa ta fara gudanar da bincike dangane da musgunawa musulmin Rohinga na kasar Myammar da jami'an tsaron kasar suke yi bugu da kari kan rahotannin da suke nuni da irin cin zarafin musulmi 'yan tsiraru da mabiya addinin Budhha suke yi da suka hada da fyade, kisa, azabtarwa da sauransu.

  • Jami'an Al-Azhar Ta Kasar Masar Ta Jaddada Bukatar Hadin Kai Tsakanin Musulmi Da Kirista

    Jami'an Al-Azhar Ta Kasar Masar Ta Jaddada Bukatar Hadin Kai Tsakanin Musulmi Da Kirista

    Jan 05, 2017 14:46

    Shugaban Jami'an al-azhar ta kasar Masar Ahmad Attayyeeb ya jaddada bukatar musulmi su hada kai da kiristoci don magance matsalolin da duniya ta ciki musaman na ayyukan da'attanci da kuma rigingimu a tsakaninsu.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS