Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

musulmi

  • An Kashe Musulmi 7 A Kasar Afrika Ta Tsakiya

    An Kashe Musulmi 7 A Kasar Afrika Ta Tsakiya

    Nov 14, 2017 08:19

    Fada tsakanin masulmi da kuma kiristoci a wata unguwa a birnin Bangi babban birnin kasar afrika ta tsakiya ya lashe rayukana musulmi akalla 7.

  • MDD: Aika-Aikan Myammar A Kan Musulmin Rohigya Na Iya Zama Laifin Yaki

    MDD: Aika-Aikan Myammar A Kan Musulmin Rohigya Na Iya Zama Laifin Yaki

    Oct 04, 2017 13:53

    Hukumar kula da hakkokin mata da kananan yara ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewar aika-aikan da sojoji da masu tsattsauran ra'ayin addinin Budha suke yi wa musulmin Rohingya na kasar Myammar na iya zama laifin yaki

  • Kocin Kwallon Kafan Myammar Yayi Murabus Don Nuna Rashin Amincewa Da Kashe Musulmi

    Kocin Kwallon Kafan Myammar Yayi Murabus Don Nuna Rashin Amincewa Da Kashe Musulmi

    Sep 09, 2017 01:14

    Dan kasar Iran kana kuma babban kocin kungiyar kwallon kwafa ta kasar Myammar yayi murabus daga aikin don nuna rashin amincewarsa da kisan kiyashin da sojoji da 'yan daba mabiya addinin Buddha suke ci gaba da yi wa musulmin Rohingya na kasar.

  • Iran Ta Bayyana Tsananin Damuwa Kan Halin Da Musulman Rohingya Suke Ciki A Myammar

    Iran Ta Bayyana Tsananin Damuwa Kan Halin Da Musulman Rohingya Suke Ciki A Myammar

    Aug 29, 2017 01:11

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana tsananin damuwarta dangane da halin kuncin da musulmin Rohingya na kasar Myammar suke cikin biyo bayan ci gaba da dirar mikiyan da mahukunta suke musu a kasar.

  • Zaman Taron Kasashen Musulmi Kan Kisan Kiyashin Da Ake Yi wa Musulmi A Myanmar

    Zaman Taron Kasashen Musulmi Kan Kisan Kiyashin Da Ake Yi wa Musulmi A Myanmar

    Jan 12, 2017 08:41

    Kungiyar kasashen musulmi ta OIC za ta gudanar da zama dangane da kisan kiyashin da ake yi wa musulmi 'yan kabilar Rohingya a kasar Myanmar.

Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS