-
Rashin Fahimtar Juna Ya Kunno Kai Tsakani Shugaban Amurka Da Fira Ministan H.K.Isra'ila
Apr 05, 2018 19:19Sabanin mahanga tsakanin shugaban kasar Amurka da fira ministan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kan kasar Siriya yana neman yin kamari.
-
John Kerry Ya Mayar Wa Netanyahu Da Martani Kan Yarjejeniyar Shirin Nukiliya Na Iran
Feb 19, 2018 06:31Tsohon sakataren harkokin wajen Amurka John Kerry, ya mayar wa firayi ministan Haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu da martani kan batun yarjejeniyar shirin Iran na nukiliya.
-
Isra'ila: An nemi gurfanar da Netanyahu kan rashawa
Feb 14, 2018 11:58Dariruwan mazauna birnin Tel-Aviv na HK Isra'ila sun taru a gaban gidan Firaminista Benjamin Netanyahu, inda suka nemi a gurfanar da shi a gaban shari'a saboda laifuka na cin hanci da rashawa da kuma zamba cikin aminci.
-
Ma'aikatar Tsaron Isra'ila Ta Kira Taron Gaggawa.
Feb 10, 2018 11:18Ministan Tsaron Isra'ila ya kira taron gaggawa tare da halartar Gadi Eizenkot babban hafsan sojojin Isra'ila da wasu manyan janar janar domin tattauna yanayin da suke ciki da siriya.
-
Macron Ya Bayyana Adawarsa Game Da Matakin Amurka Kan Birnin Qudus
Dec 11, 2017 06:16Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya bayyana adawarsa da bayyana birnin Qudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar.
-
Sayyid Nasrallah: Sahyoniyawa Za Su Kwashi Kashinsu A Hannu Matukar Suka Kaddamar Da Yaki Kan Hizbullah
Oct 01, 2017 10:23Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya ja kunnen haramtacciyar kasar Isra'ila da cewa za su debi kashinsu a hannun matukar gigi ya debe su suka kaddamar da yaki a kan kungiyar Hizbullah yana mai kiran yahudawan da suka yiyo hijira zuwa "Isra'ila" da su gaggauta komawa inda suka fito.
-
Yahudawa Na Shirin sake Afka Wa Masallacin Aqsa
Aug 03, 2017 17:26Wata kungiyar yahudawa masu tsatsauran ra'ayi ta kirayi sauran yahudawa domin su hada karfi da karfe domin kaddamar da farmaki a kan masallaci aqsa mai alfarma.
-
Netanyahu: Dole Ne A Ci Gaba Da Tsaurara Bincike A Kan Palastinwa A Quds
Jul 26, 2017 12:01Firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benyamin Netanyahu ya bayar da umarni ga jami'an tsaron yahudawan Isra'ila da su gaba da tsaurara bincike a kan Palastinawa a birnin Quds da kuma masallacin Aqsa mai alfarma.
-
Sabon Kawancen Amurka, Saudiyyah, Isar'ila, Domin Yaki Da Iran
May 23, 2017 07:09Bayan gama ziyarar da ya kai a birnin Riyadh fadar masarautar Saudiyya, tare da gabatar da jawabi ga wasu shugabannin larabawa da na wasu kasashen musulmi, Donald Trump kai tsaye ya wuce zuwa Isra'ila.
-
Yahudawan Mexico Sun Yi Allah Wadai Da Netanyahu Saboda Goyon Bayan Trump
Jan 31, 2017 17:52Yahudawan kasar Mexico sun yi kakkausar suka da tofin Allah tsine ga firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu saboda goyon bayan shugaban kasar Amurka Donald Trump da yayi kan shirinsa na gina katanga tsakanin Amurka da Mexicon.