-
Nijar : Mutum 14 Boko Haram Ta Kashe A Diffa
Mar 26, 2019 03:43Rahotanni daga Jamhuriya Nijar na cewa fararen hula a kalla 14 ne aka kashe tare da sace wasu mata 2, ranar Asabar da daddare, a wani jerin hare-hare da kungiyar Boko Haram ta kai wasu kauyuka 3 na yankin Gueskerou dake jihar Diffa a kudu maso gabashin kasar, kusa da iyakar kasar da Nijeriya.
-
An Fara Binciken Sojojin Burkina Faso kan Laifukan yaki
Mar 17, 2019 09:37Rundunar Sojin Burkina Faso ta kaddamar da bincike kan zargin da kungiyar kare hakkin dan adam ta Human Rights Watch ta yi kan wasu dakarunta, na yiwa wasu fararen hula kisan gilla ba da hakki ba.
-
An Gano Maganin Alurar Bogi Na Riga Kafin Cutar Sankarau A Nijar
Mar 16, 2019 12:29Hukumomi a Nijar, sun ja hankalin masu ruwa da tsaki kan harkar kiwan lafiya da kuma jama'a, biyo bayan gano wani maganin alura na bogi na cutar sankarau a kasar.
-
Boko Haram Ta kashe Sojin Nijar 7 A Diffa
Mar 10, 2019 08:30Ma'aikatar tsaro a Nijar ta sanar da mutuwar sojojinta bakwai a wani hari da mayakan boko haram suka kai a kudu maso gabshin kasar.
-
Nijar : An Kori Gwamnan Jihar Diffa
Mar 09, 2019 04:20Gwmanatin Nijar ta sanar da korar gwamnan jihar Diffa, Mal. Mahamadu Bakabe daga bakin aikinsa.
-
Nijar : An Dage Haramcin Kamun Kifi, Da Noman Tattasai Da Kasuwancinsa A Diffa
Mar 07, 2019 04:38Gwamnatin Nijar, ta sanar da dage haramcin kamun kifi, da noman tattasai da kuma kasuwancinsa a jihar Diffa.
-
Nijar : Ana Ci Gaba Da Neman Mutanen Da Suka Bace A Kifewar Kwale-kwale
Feb 15, 2019 05:09Rahotanni daga Jamhuriya Nijar, na cewa, ana ci gaba da neman wasu mutane da suka bata bayan da wani kwale-kwale dauke da mutane kimanin 100 ya kife a kogin Nijar a ranar Laraba data gabata.
-
Nijar : An Kafa Dokar Hana Fitar Dare A Tillaberi
Feb 13, 2019 12:40A wani mataki na karfafa matakan tsaro hukumomi a jihar Tillaberi sun sanar da kafa dokar hana fitar dare.
-
Nijar : Bazoum, Ne Dan Takaran Jam'iyya Mai Mulki A Zaben 2021
Feb 11, 2019 04:06Jam'iyyar PNDS-Tarrayya, mai mulki a Jamhuriya Nijar, ta tsaida Mal. Mohammed Bazoum, a matsayin dan takaranta a zaben shugaban kasar na 2021 idan Allah ya kai.
-
'Yan Tawaye Sun Rungumi Zaman Lafiya A Nijar
Feb 09, 2019 18:12Wasu 'yan tawaye na kungiyar (MJRN), wanda gwamnati bata amince dasu ba sun sanar da ajiye makaman yaki a yankin Dirkou