-
MDD Ta Yi Allah Wadai Kan Harin Da Kungiyar Boko Haram Ta Kai A Najeriya
Aug 21, 2018 18:59Babban Saktaren MDD ya yi Allah wadai kan harin ta'addancin da kungiyar Boko haram ta kai a arewa maso gabashin Najeriya
-
An Fara Sayar Da Fom Din Takarar Shugabancin Kasa A Najeriya
Aug 21, 2018 08:56Hukumar zaben Najeriya ta sanar da cewa, ta fara sayar da fom din tsayawa takarar shugabancin kasar a zaben shekara ta 2019.
-
Watannin 6 Kafin Zaben Shekara Ta 2019 Amma Akwai Katunan Zabe Miliyon 7.5 Wadanda Ba'a Karba Ba
Aug 20, 2018 06:41Watannin 6 kafin a gudanar da zabubbuka a tarayyar Najeriya amma har yanzun mutane mutane kimani miliyon 7.5 ba je suka karbi katunansu na zabe a hukumar zaben kasar ba.
-
Shugaba Buhari Ya Yi Alkawarin Daure Barayi Da Dama
Aug 19, 2018 12:28Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya sha alwashin kamawa tare da hukunta karin manyan jami’ai da ‘yan siyasar da suka jefa tattalin arzikin kasar cikin mummunan hali ta hanyar wawashe kudaden al’umma.
-
Wani Bene Ya Rubta A Abuja Mutane Akalla Biyu Ne Suka Rasa Rayukansu.
Aug 18, 2018 06:27Wani bene mai hawa hudu wanda kuma ba'a kammala gininsa ba ya rubta a unguwar Jabi na Abuja babban birnin tarayyar Nigeria.
-
Borno: Kananan Yara 33 Sun Mutu A Sansanin 'Yan Gudun Hijira
Aug 17, 2018 18:56Kungiyar likitoci ba tare da iyaka ba ta kasa da kasa ce ta sanar da mutuwar yaran saboda rashin abinci mai gina jiki
-
Burutai Tare Da Manya Manyan Jami'an Sojojin Najeriya 49 Sun Zauna Jarrabawar Harsuna Uku Na Kasa
Aug 16, 2018 12:16Babban hafasan hafasan hafsoshin sojojin Najiriya Janar Burutai tare da wasu manya manyan jami'an sojojin kasar 49 sun zauna jarrabawar iya manya manyan harsunan kasar guda ukku don kyautata ayyukansu.
-
Yansanda A Jihar Zamfara Sun Kama Yan Bindiga 20 Tare Da Bindigogi 7
Aug 15, 2018 19:08Yansanda a jihar Zamfara na tarayyar Najeriya sun bada labarin kama yan bindiga 20 da kuma bindogogi 7 a wurare daban daban a jihar.
-
Yansanda A Najiriya Sun Gurfanar Da Danjarida Mai Aiki Wa Jaridar Premium Times A Gaban Kotu.
Aug 15, 2018 19:06A yau laraba ce hukumar yansanda a Nigeria ta gurfanar da Samuel Ogundipe dan jarida mai aikiwa jaridar Premiumtimes ta kasar a gaban wata kutu a Abuja.
-
Harin Kunar Bakin Wake Ya Hallaka Mutum 10 A Najeriya
Aug 14, 2018 13:23Wasu mutane biyu da ake zaton mayakan boko haram ne sun kai harin kunar bakin wake a jahar Adamawa dake shiyar arewa maso gabashin Najeriya