-
Opec: Kasashen Da Su ke Da Arzikin Man Fetur Za su Ci gaba Da Rage Man Da Su ke Fitarwa.
Feb 12, 2017 12:20Ministan harkokin wajen kasar Venezuela: Kasashe mambobi na kungiyar Opec sun yi alkawalin ci gaba da rage yawan man da su ke fitarwa a kowace rana.
-
Aljeriya Ta Ce Za Ta Yi Aiki Da Yarjejeniyar OPEC Kan Rage Hako Mai
Dec 29, 2016 06:59Babban kamfanin mai na kasar Algeriya ya sanar da cewa zai yi aiki da yarjejeniyar da mambobin kungiyar OPEC suka cimmawa kan rage hako danyen mai a kasashensu.
-
Nijeriya, Libya Da Iran Sun Sami Rangwami A Kokarin OPEC Na Daidaita Kasuwar Mai
Dec 01, 2016 06:24Kungiyar kasashen duniya masu arzikin man fetur (OPEC) ta amince da yin rangwami na musamman ga kasashen Nijeriya, Libiya da Iran dangane da yawan man da za su ci gaba da fitarwa a kowace rana a kokarin da kungiyar take yi na rage yawan man da take fitarwa don daidaita farashin man da yayi wani irin gagarumin faduwa cikin watannin bayan nan.
-
Libiya ta bayyana adawar ta da rage yawan Man fetur din da take hakowa ko wata rana
Nov 27, 2016 19:10Gwamnatin kasar Libiya ta ce ba za ta amince da duk wani shiri na Kungiyar OPEC dangane da rage yawan Man fetur din da take hakowa ko wata rana ba.
-
Babban Sakataren OPEC Na Ziyara A Tehran
Nov 20, 2016 05:48Babban sakataren kungiyar kasashe masu fitar da danyen man fetur a kasuwanninsa na duniya Muhammadu Barkindo ya iso birnin Tehran a jiya domin ganawa da jami'an gwamnatin kasar Iran kan zama na da kungiyar za ta gudanar.
-
OPEC ta kasa cimma matsaya kan rage yawan man da take hakowa
Oct 29, 2016 05:49Kasashe masu arazikin Man fetun na kungiyar OPEC sun kasa cimma matsaya na rage yawan Man da wata kasa ke hakowa a zaman taron da suke yi na birnin Viena a jiya Juma'a.
-
Farashin Man Fetur Ya Tashi A Kasuwar Hada-Hadar Man
Oct 11, 2016 05:26Rahotanni sun bayyana cewar an samu tashin farashin man fetur a kasuwar duniya ban sanarwar da shugaban kasar Rasha Vladimir Putin yayi na cewa kasarsa a shirye take ta goyi bayan kokarin da kungiyar OPEC ta kasashe masu arzikin man fetur take yi na takaita irin man da ake fitarwa a kowace rana.
-
Iran: Kungiyar OPEC Ta Dau Matsaya Mai Kyau Dangane Da Batun Hako Mai
Sep 29, 2016 18:06Ministan man fetur na kasar Iran Beijan Zanganeh ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi na'am da matakin da kungiyar kasashe masu arzikin man fetur OPEC ta dauka a zaman da jami'an kungiyar suka gudanar a kasar Aljeriya a jiya Laraba
-
Kungiyar OPEC ta cimma matsaya na rage yawan Man fetur din da take hakowa a kowace Rana
Sep 29, 2016 05:46Manbobin Kungiyar OPEC sun cimma matsaya na rage yawan Man fetur din da suke hakowa a ko wata rana daga ganga milyan 33/24 zuwa ganga milyan 32/5
-
An Tashi Taron OPEC Ba Tare Da Cimma Matsaya Kan Yawan Mai Da Za Su Dinga Fitarwa Ba
Jun 02, 2016 17:19Rahotanni daga birnin Vienna sun bayyana cewar kasashen kungiyar OPEC masu arzikin man fetur a duniya sun tashi a taronsu da suka gudanar a yau din ba tare da cimma matsaya dangane yawan man da za su dinga fitarwa a kowace rana ba.