-
Sojojin Mamaya Na Isra'ila Sun Kashe Palasdinawa 6
Sep 28, 2018 17:41Hukumomin kiwan lafiya a Palasdinu sun sanar da shahadar Palasdinawa shida ciki har da wani matashi dan shekara 14, sanadin harbin bindiga na sojojin mamaya na Isra'ila a zirin Gaza a yau Juma'a.
-
Sojojin Mamaya Na Isra'ila Sun Kashe Palasdinawa 6
Sep 28, 2018 16:48Hukumomin kiwan lafiya a Palasdinu sun sanar da shahadar Palasdinawa shida (6) ciki har da wani matashi dan shekara 14, sanadin harbin bindiga na sojojin mamaya na Isra'ila a zirin Gaza a yau Juma'a.
-
Abbas: Amurka Ba Ta Cancanci Ta Zama Mai shiga Tsakanin Isa'ila Da Da Falastinawa Ba
Sep 28, 2018 06:21Shugaban Palastinawa Mahmud Abbas ya bayyana cewa, Amurka ba ta cancanci ta zama mai shiga tsakani a takaddamar da ke tsakanin Falastinawa da Isra'ila ba, domin kuwa ita tana goyon bayan Isra'ila ne.
-
Afirka Ta Kudu Ta Karyata Mayar Da Jakadanta Zuwa Tel Aviv
Sep 26, 2018 19:12Kamfanin dillancin labarun Xinhua na kasar Sin ya ambato ma'aikatar harkokin wajen Afirka ta kudu a wani bayani da ta fitar tana cewa; Jakadanta a A Tel Aviv Sisa Ngombane, ya je gudanar da wasu ayyukansa ne na kashin kansa ba aiki ya koma ba
-
Harin Sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Ya Yi Sanadiyyar Shahadar Bapalasdine Guda
Sep 24, 2018 06:51Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kaddamar da harin wuce gona da iri kan yankin Zirin Gaza, inda suka janyo shahadar bapalasdine guda tare da jikkatan wasu adadi masu yawa.
-
Sojojin Isra'ila Sun Harbe Wani Bafalastine Har Lahira A Zirin Gaza
Sep 21, 2018 18:03Rahotanni daga Palastine na cewa a yammacin yau sojojin yahudawan Isra'ila sun harbe wani matashi bafalastine a gangamin da ake gudanarwa a cikin Gaza, domin nemen hakkin Falastinawa da Isra'ila ta kora domin su dawo kasarsu.
-
Sojojin Sahayoniya Sun Kai Farmaki Kan 'Yan Makaranta A Garin Alkhalil
Sep 19, 2018 12:29Sojojin Haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmamaki kan kananen yara 'yan makaranta a garin AlKhalil dake yankin kogin jodan
-
Adadin Palasdinawa Da Su Ka Yi Shahada Ya Karu
Sep 15, 2018 09:26Masu Zanga-zangar hakkin komawa kasarsu ta gado, sun fusanci kai hare-hare daga sojojin Sahayoniya.
-
Yahudawan Sahyuniya Sun Kai Farmaki A Kauyen Khan Ahmar
Sep 14, 2018 17:38Daruruwan yahudawan sahyuniya sun kai farmaki kan kauyen Khan Ahmar da ke gabashin birnin Quds a yau Juma'a.
-
Kungoyar PLO:Rufe Ofishinta A Washingtong Ukubar Gama Gari Ne Ga Palasdinawa
Sep 10, 2018 18:55Babban sakataren kungiyar kwatar 'yencin Palasdinawa ta PLO Sa'ed Ariqat ya bayyana cewa matakin da Amurka ta dauka na rufe ofishin kungiyar a birnin Washington yana dai dai da azabtar da dukkan Palasdinawa ne.