-
Palasdinawa 25 Sun Jikkara A kan Iyaka Da Yankin Gaza
Sep 05, 2018 07:20Majiyar Palasdinawa ta ambaci cewa; sojojin Sahayoniya sun bude wuta akan masu Zanga-zangar akan iyaka da yankin na Gaza
-
Kungiyar Agajin Palasdinawa "Unruwa" Ta Yi Gargadi Akan Manufar Amurka A Kanta
Sep 03, 2018 14:30Kakakin Kungiyar Agajin ta Unruwa Chris Gunness ya ce; Palasdinawa miliyan 4.5 za su cutu daga yanke taimakon kudaden da Amurka ta yi.
-
Amurka Ta Yanke Dukkan Tallafin Da Take Bawa Palasdiwa Yan Gudun Hijira
Sep 01, 2018 02:01Ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ta bada sanarwan dakatar da tallafin kudade da ta saba bawa yan gudun hijira Palasdinawa karkashin kungiyar nan ta UNRWA.
-
Palastinawa 189 Ne Suka Jikkata A Zanga-Zangar Dawo Da Hakki Na Juma'a Ta 22
Aug 25, 2018 00:51Ma'aikatar Kiyon Lafiyar Palastinu a daren jiya juma'a ta sanar da cewa mutum 189 ne suka jikkata yayin zanga-zangar juma'ar dawo da hakki karo na 22 da aka gudanar a yankin Zirin Gaza.
-
Falastinawa Za Su Ci Gaba Da Jerin Gwano Har Sai An Kawo Karshen Killace Gaza
Aug 16, 2018 13:40Shugaban kungiyar fafutkar neman kawo karshen killace zirin Gaza Bassam Munasirah ya jaddada cewa, za su ci gaba da jerin gwano har sai an kawo karshen killace yankin Gaza baki daya.
-
Aljeriya Ta Yi Kakkausar Suka Kan Kisan kiyashin Da Isra'ila Ta Ke Yi Kan Falastinawa
Aug 11, 2018 14:50Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Aljeriya ya bayyana hare-haren da Isra'ila take kaddamarwa kan yankin zirin Gaza da cewa ayyukan yaki ne a kan fararen hula marassa kariya.
-
Palasdinawa Hudu Ne Suka Yi Shahada Sakamakon Harin Wuce Gona Da Iri Kan Zirin Gaza
Aug 10, 2018 07:54Ma'aikatar lafiya a Palasdinu ta sanar da cewa: Palasdinawa 4 ne suka yi shahada yayin da wasu adadi mai yawa suka jikkata sakamakon hare-haren wuce gona da iri da jiragen saman yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai kan yankin Zirin Gaza.
-
Ma'aikatar Harkokin Wajen Palasdinu Ta Yi Allah Wadai Da Matsayin Kasar Amurka Kan Palasdinu
Jul 31, 2018 14:56Ma'aikatar harkokin wajen Palasdinu ta yi Allah wadai da ziyarar da jakadar kasar Amurka ya kai yankunan Palasdinawa da aka mamaye domin ganewa idonsa matsugunan Yahuadawan Sahayoniyya 'yan kaka gida da aka gida a yankunan.
-
Palasdinu: "Yan Sandan Sahayoniya Sun Kai Wa Masallacin Kudus Hari
Jul 28, 2018 04:02A jiya juma'a ne 'yan sandan sahayoniya su ka kai wa masu salla a masallacin kudus hari ta hanyar harba abubuwa masu kara
-
Jihadul-Islami Ta Gargadi Haramtacciyar Kasar Isra'ila
Jul 26, 2018 02:29A wani bayani da reshen soja na kungiyar Jihadul-Islami ya fitar a jiya Laraba ya ce; Duk wata ta'asa da 'yan sahayoniya za su tafka akan al'ummar Palasdinu za su fuskanci mayar da martani