-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran Ya Ce: Kokarin Maida Palasdinu Ta Yahudawa Mafarki Ne
Jul 23, 2018 18:58Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: Kokarin maida Palasdinu kasar Yahudawa mafarki ne da ba zai taba tabbata a zahiri ba.
-
Wani Bapalastine Guda Ya Yi Shahada Sanadiyar Farmakin Sojojin Isra'ila
Jul 23, 2018 12:11A ci gaba da farmakin da Sojojin HK Isra'ila ke kaiwa sansanin yankin kogin jodan, wani Bapaltine ya yi shahada sannan wasu da dama sun jikkata.
-
Gwamnatin Kasar Masar Ta Yi Allawadai Da Dokar Wariya Ta Kasar Yahudu
Jul 22, 2018 06:29Gwamnatin kasar Masar ta yi allawadai da dokar wariya ta "kasar yahudu" wacce majalisar dokokin HKI Knesset ta kafa.
-
Jirgin Saman Yakin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Ya Kai Hari Kan Yankin Zirin Gaza Na Palasdinu
Jul 19, 2018 18:22Jirgin saman yakin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi luguden wuta kan garin Rafah da ke kudancin yankin Zirin Gaza, inda ya janyo shahadar bapalasdine guda tare da jikkata wasu uku na daban.
-
Hamas Ta Amince Da Shirin Suhlu Da Masar Bijiro Da Shi
Jul 19, 2018 12:38Kungiyar ta gwagwarmayar musulunci ta bayyana amincewarta da shawarar da Masar ta bijiro da ita akan sulhu tsakanin bangarorin palasdinawa.
-
Hamas Ta Amince Da Shirin Suhlu Da Masar Bijiro Da Shi
Jul 19, 2018 12:27Kungiyar ta gwagwarmayar musulunci ta bayyana amincewarta da shawarar da Masar ta bijiro da ita akan sulhu tsakanin bangarorin palasdinawa.
-
Amurka Ta Hana Wa Tawagar Falasdinawa Visa
Jul 19, 2018 05:47Jakadan Palasdinu, a Majalisar Dinkin Duniya, Riyad Mansur, ya bayyana cewa Amurka ta hana wa wata tawagar Palasdinun takardar Visa ta shiga Amurka, domin halartar wani taron MDD a birnin New York.
-
Kungiyar Hamas Ta Gargadi HKI A Dai-Dai Lokacinda Take Kara Kuntatawa Mutanen Yankin Gaza
Jul 17, 2018 11:56Kungiyar Hamas mai gwagwarmaya da HKI da makamai ta gargadi HKI kan matakan da take dauka na rufe hanyoyin shigar makamashi da abinci zuwa yankin Gaza.
-
Jiragen Yakin HKI Sun Yi Ruwan Boma Bomai A Gaza
Jul 14, 2018 06:28Jaragen yakin HKI sun yi luguden wuta a kudancin zirin Gaza na Palasdinu a cikin daren jiya.
-
EU Ta Ce Bata Amince Da Mamayar Yankunan Palasdinawa Ba
Jul 14, 2018 06:25Kakakin Babbar jami'a mai kula da harkokin kasashen waje na kungiyar tarayyar Turai ya bayyana cewa kungiyar bata amince da mamayar da HKI take wa yankunan Palasdinawa na bayan yakin shekara ta 1967 ba.