Pars Today
Gwamnatin kasar Amurka, a ci gaba da shirinta na gurgunta gwamnatin JMI zata gudanar da taro ta musamman a birnin Waso na kasar Poaland daga ranar 13 zuwa 14 na watan Febreru mai kamawa.
Wata majiya ta Tarayyar Turai ta bayyana Federica Mugareni jami'a mai kula da lamuran harkokin waje na tarayyar ba zata halarci taron "gangami a kan Iran" wanda Amurka zata jagoranta a kasar Polanda ba
Gwamnatin kasar Polanda ta ki amincewa da karban bakin yan gudun hijira daga kasashen gabas ta tsakiya da kuma arewacin Afrika kasancewar galibinsu musulmi ne.
A yayin taron ta Karo na 41, Hukumar UNESCO Ta sanya Dadadden garin tahirin nan kasar Iran Yazd a cikin jerin Biranen Tarihi na Duniya
Jami'an tsaro a kasar Polan sun bukaci a dakatar da tafiyan wani jirgin kasa daga Waso zuwa London saboda barabar an sanya bom cikin jirgin
Kungiyar tarayyar Turai EU ta gargadi kasashen Hungary, Poland da kuma Jumhuriyar Czech saboda kin karban masu neman mafaka da suka yi, wanda hakan ya sabawa dokokin tarayyar kuma tana iya daukar mataki a kansu.