-
Kasar Katar Ta Zargi Saudiyya Da Shigar Da Siyasa A Cikin Aikin Haji
Feb 20, 2019 17:51Shugaban kungiyar kare hakkin bil'adama ta kasar Katar ne ya bayyana cewa; Saudiyyar tana amfani da aikin haji a matsayin wani makamin siyasa
-
Shugabanin Kasashen Duniya Sun Taya Iran Murnar Cika Shekaru 40 Da Juyin Musulincin Kasar
Feb 11, 2019 19:05Shekh Tamim bin Hamad Al Thani sarki Qatar ya aike da sakon murna ga shugaban jamhoriyar musulinci ta Iran na cika shekaru 40 cib da cin nasarar juyin musulinci na kasar
-
Qatar Ta Zama Zakara A Gasar Kwallon Kafa Ta Kasashen Asiya
Feb 02, 2019 11:58Kungiyar kwallon kafa ta kasar Qatar ta zama zakara a wasan tsakanin kungiyoyun kollon kafa na kasashen Asia da aka gudanar a kasar Hadaddiyar daular laraba.
-
Qatar Ta Haramta Kayan Da Aka Kera A Kasashen Saudiyya, Bahrain, UAE Da Masar
Jan 31, 2019 12:18Ministan tattalin arziki na kasar Qatar ne ya sanar da haramta shigar da kayan da aka kera a cikin kasashen hudu da su ka killace kasarsa
-
Tattaunawa Tsakanin Amurka Da Kungiyar Taliban Ya Shiga Kwana Na Hudu A Qatar
Jan 24, 2019 19:23Jakadan kasar Amurka na musamman a kasar Afganistan sannan mai wakiltan kasar a tattaunawar da ke gudana a halin yanzu a birnin Doha na kasar Qatar tare da kungiyar Taliban ya ce tattaunawarsu ta shiga kwana na hudu a yau Alhamis.
-
Qatar Ta Bukaci Ganin Kasashen Gabas Ta Tsakiya Sun Bude Tattaunawa Da Juna
Jan 06, 2019 07:00Ministan harkokin wajen kasar Qatar Muhammad Bin Abdurrahman ne ya bayyana cewa; A halin da ake ciki a yanzu yankin gabas ta tsakiya yana da bukatuwa da ayyuka na ci gaba da kuma tattaunawa tsakanin kasashe cikin girmamawa
-
Kasar Qatar Ta Bayyana Kungiyar Larabawan Tekun Pasha Da Gajiyawa
Dec 15, 2018 19:27Ministan harkokin wajen kasar Qatar Muhammad Bin Abdurrahman Ali-Thany ne ya bayyana cewa; A zahiri kungiyar tana nan,amma a aikace ba ta aiwatar da komai
-
Qatar Zata Fice Daga Cikin Kungiyar OPEC
Dec 03, 2018 10:27Kasar Qatar ta sanar da cewa zata ficewa daga kungiyar kasashe masu arzikin man fetur a duniya ta (OPEC), a watan Janairu mai zuwa.
-
Allah Yayi Wa Jakadan Nijeriya A Qatar Dr. Abdullah Bawa Wase Rasuwa
Sep 15, 2018 16:31Rahotanni daga Nijeriya sun bayyana cewar Allah ya yi wa jakadan kasar a kasar Qatar Malam Bawa Abdullahi Wase rasuwa bayan rashin lafiyar da yayi fama da ita.
-
Saudiyya Ta Haramta wa Maniyyata Daga Qatar Sauke Farali A Wannan Shekara
Aug 20, 2018 03:27Kwamitin kare hakkokin 'yan kasa a kasar Qatar ya sanar da cewa,a shekarar bana Saudiyya ta haramta wa maniyyata daga kasar ta Qatar zuwa aikin hajji domin sauke farali, saboda dalilai na siyasa.