-
Yahudawan Sahyuniya Sun Kutsa Cikin Masallacin Aqsa
Nov 07, 2018 19:04Yahudawan sahyuniya sun kutsa kai a cikin masallacin Aqsa mai alfarma tare da keta alfarmar masallacin mai daraja.
-
Matukar Ba A Kafa Kasar Palasdinu Ba, Ba Za A Sami Zaman Lafiya Ba
Oct 25, 2018 12:17Kakakin gwamnatin kwarya-kwaryar Palasdinu Nabil Abu Rudainah ne ya bayyana haka a a matsayin mayar da martani da fira ministan haramtacciyar Kasar Isra'ila
-
An Gudanar Da Zaman Taro Kan Nuna Goyon Baya Ga Al'ummar Palasdinu A Kasar Mauritaniya
Jul 22, 2018 11:45Wakilai daga kasashen Afrika da dama sun gudanar da zaman taro kan jaddada goyon baya ga al'ummar Palasdinu da ake zalunta a kasar Mauritaniya.
-
IRGC: Ranar Kudus Ranar Hadin Kan Musulmi Da Goyon Bayan Palastinu Ce
Jun 07, 2018 11:15Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) sun bayyana Ranar Kudus ta duniya a matsayin ranar hadin kan al'ummar musulmi da kuma nuna goyon bayan ga al'ummar Palastinu da ake zalunta.
-
Ma'aikatar Tsaron Iran Ta Ja Kunnen Musulmi Kan Kokarin Sahyoniyawa Na Raba Kansu
Jun 07, 2018 11:15Ma'aikatar tsaron kasar Iran ta kirayi al'umma da kuma gwamnatocin kasashen musulmi da su yi taka tsantsan dangane da makircin haramtacciyar kasar Isra'ila da masu goya mata baya wajen raba kan al'ummar musulmi tana mai sake sanar da goyon bayanta ga gwagwarmayar al'ummar Palastinu.
-
IRGC: Ranar Kudus Ranar Hadin Kan Musulmi Da Goyon Bayan Palastinu Ce
Jun 07, 2018 11:13Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) sun bayyana Ranar Kudus ta duniya a matsayin ranar hadin kan al'ummar musulmi da kuma nuna goyon bayan ga al'ummar Palastinu da ake zalunta.
-
Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Bukaci A Dakatar Da Wasan Kwallon Kafa Tsakanin Agentina Da HKI A Birnin Qudus.
Jun 04, 2018 12:04Kungiyar kasashen laraba ta fidda nasarwan yin allahwadai da shirin gudanar da wasan kwallon kafa ta abokantaka tasakin HKI da kuma Agentina wanda za'a gudanar a ranar 9 ga watan Yuni na muke ciki a birnin Qudus da aka mamaye.
-
Kungiyar Hadin Kan Kasashen Larabawa Ta Maida Martani Kan Kasar Guatemala
May 24, 2018 06:28Kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ta sanar da kawo karshen duk wata alaka tsakaninta da kasar Guatemala sakamakon matakin da gwamnatin kasar ta dauka na maida ofishin jakadancinta zuwa birnin Qudus.
-
Gwamnatin Angola Ta Kori Jami'an Diplomasiyyanta Biyu Saboda Batun Halartar Bude Ofishin Jakadancin Amurka A Qudus
May 23, 2018 17:35Ministan harkokin wajen kasar Angola, Manuel Augusto, ya sallami babban daraktan harkokin Afirka, Gabas ta tsakiya da kungiyoyin kasashen yankin a ma'aikatar harkokin wajen Joaquim do Espírito Santo da kuma mukaddashin jakadan Angolan a ofishin jakadancin kasar a HKI, João Diogo Fortunato saboda halartar bikin bude ofishin jakadancin Amurka a birnin Qudus da mukaddashin jakadan yayi.
-
Kungiyar O.I.C Ta Yi Allah Wadai Da Mayar Da Ofishin Jakadancin Amurka Zuwa Qudus
May 22, 2018 19:22Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta O.I.C ta yi tofin Allah tsine kan matakin da kasar Amurka ta dauka na maida ofishin jakadancinta zuwa birnin Qudus daga Tel-Aviv.