-
Gaza : Akalla Falasdinawa 55 SuKa Yi Shahada
May 15, 2018 05:50Sojojin yahudawa sahayoniya sun kashe falasdinawa akalla 55 a zirin Gaza, a zanga zanga da falastinawan ke yi kan mayar da Kudus babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Kasashen Turai Za Su Kaurace Wa Bikin Bude Ofishin Jakadancin Amurka A Quds
May 14, 2018 07:14Mafi yawan kasashen yammacin turai sun ki karba goron gayyata domin halartar bikin bude ofishin jakadancin Amurka a birnin Quds mai alfarma.
-
Kasar Rasha Ta Yi Kashediwa Amurka Kan Maida Ofishin Jakadancinta Zuwa Birnin Quds
Apr 29, 2018 12:12Gwamnatin kasar Rasha ta gargadi kasar Amurka kan anniyarta na maida ofishin jakadancinta daga Telaviv zuwa birnin Quds a kasar Palasdinu da aka mamaye.
-
Daga Lokacin Da Trump Ya Dauki Mataki Kan Qudus, Palastinawa 94 Ne Suka Yi Shahada.
Apr 26, 2018 19:16Daga lokacin da Shugaba Trump na Amurka ya bayyana Qudus a matsayin hedkwatar Isra'ila zuwa yanzu Palastinawa 94 ne suka yi shahada sanakamakon harbinsu da jami'an tsaron Sahayuna suka yi.
-
Larabawa Sun Jaddada Yin Watsi Da Matakin Amurka Kan Qudus
Apr 16, 2018 06:18Taron kasashen larabawa da ya gudana a birnin Dammam na kasar Saudiyya, ya jaddada yin watsi da matakin shugaba Donald Trump na Amurka na ayyana Qudus a matsayin babban birnin mahukuntan yahudawan mamaya na Isra'ila.
-
Moroko: Matakin Da H.K.Isra'ila Take Dauka Kan Palasdinawa Take Dokokin Kasa Da Kasa Ne
Apr 05, 2018 19:17Shugaban Majalisar Dokokin kasar Moroko ya bayyana matakan wuce gona da iri da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila take dauka a kan al'ummar Palasdinu a matsayin take dokokin kasa da kasa.
-
Isma'ila Haniyyah: PAlasdinawa Ba Za Su Yi Kasa A Guiwa Ba Wajen Komawa Gida
Mar 30, 2018 19:06Shugaban kungiyar Hamas Isma'ila Haniyyah da yake magana akan ranar tunawa da hakkin komawar Palasdinawa zuwa gidajensu ya ce; Abin da ya faru ayau makomar koamawa ce zuwa dukkanin palasdinu
-
A Yau Ne Aka Bude Gasar Kur'ani Ta Duniya A Kasar Masar
Mar 24, 2018 11:51An bude babbar gasar kur'ani ta duniya a kasar Masar tare da halartar daruruwan makaranta daga kasashen duniya 50.
-
Sojojin H.K.Isra'ila Sun Kai Farmaki Kan Wata Makarantar Palasdinawa A Yankin Birnin Qudus
Mar 06, 2018 11:58Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan wata makarantar Palasdinawa da ke yammacin birnin Qudus, inda suka tarwatsa dalibai tare da jikkata da dama daga cikinsu.
-
Sharhi: Hadarin Yaduwar Tsatsauran Ra'ayi A Cikin Kasashen Musulmi
Mar 01, 2018 06:49An kammala zaman taron yini uku da aka gudanar a kasar Masar, kan samo hanyoyin yaki da tsatsauran ra'ayi da kuma dakile yaduwarsa a cikin kasashen musulmi.