-
Hizbullah Ta Yi Tir Da Tsaida Ranar Da Amurka Za Ta Mai Da Ofishin Jakadancinta Zuwa Kudus.
Feb 26, 2018 19:11Kungiyar ta Hizbullah ta yi kira ga al'ummar larabawa da musulmi da su dauki matakin da ya dace.
-
Malaman Musulunci Sun Bukaci Musulmi Da Su Yunkura Don Hana Bude Ofishin Jakadancin Amerika Qudus
Feb 26, 2018 05:45Kungiyar malaman Musulunci ta International Union of Muslim Scholars (IUMS) da ke da helkwata a kasar Qatar ta bukaci al'ummar musulmi da jami'an gwamnatocin kasashen musulmi da su yunkura wajen hana yiyuwar shirin Amurka na mai da ofishin jakadancinta na HK.Isra'ila zuwa birnin Qudus.
-
Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Mayar Da Martani Kan Ayyana Lokacin Mayar Da Ofishin Jakadancin Amika Zuwa Birnin Qudus
Feb 24, 2018 19:01Kungiyar kasashen Larabawa ta yi alawadai kan kudirin Amirka na ayyana lokacin mayar da ofishin jakadancin kasar zuwa birnin Qudus
-
Muftin Qudus Ya Fara Ziyara A Kasar Faransa Don Neman Taimako Wa Palasdinawa
Feb 20, 2018 12:00Muftin Qudus na kasar Palasdinu ta je birnin Paris na kasar Faransa don nemawwa al-ummar Palasdinu taimako
-
Kasashen Larabawa: Barazana Ga Quds Wasa Da Wuta Ne
Feb 02, 2018 06:23Babban sakataren kungiyar kasashen Larabawa Ahmed Abulghaid ya bayyana cewa matsayin da gwamnatin kasar Amurka ta dauka baya-bayan nan kan birnin Quds Wasa da wuta ne.
-
An Kammala Zaman Taro Kan Jadadda Goyon Baya Ga Birnin Qudus Na Palasdinu A Kasar Iran
Feb 01, 2018 12:31An kawo karshen zaman taron kwana guda kan jaddada goyon baya ga birnin Qudus na Palasdinu a matsayin "Birnin Sulhu Tsakanin Addinai" da aka gudanar a birnin Tehran na kasar Iran.
-
Ministocin Harkokin Wajen Kasashen Kungiyar Hadin Kan Kasashen Larabawa Zasu Gudanar Da Taro
Jan 31, 2018 12:03Ministocin harkokin wajen kasashen Kungiyar Hadin kan kasashen Larabawa zasu gudanar da zaman taro a gobe Alhamis domin yin nazari kan batun aniyar Amurka na maida birnin Qudus fadar mulkin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Kwamitin Tsaron MDD Zai Yi Zama Kan Palastinu
Jan 25, 2018 06:25Mataimakin ministan harakokin wajen Palastinu ya sanar da taron gaggauwa na kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya da zai tattauna kan batun Palastinu.
-
Majalisun Kasashen Musulmi: Bayyana Kudus A Matsayin Babban Birnin Isra'ila Barazana Ce Ga Zaman Lafiyan Duniya
Jan 17, 2018 18:18Majalisun kasashen Musulmi sun bayyana cewar sanar da birnin Kudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila a matsayin babbar barazana ga zaman lafiyan duniya suna masu kiran da a kori majalisar 'Isra'ilan' daga cikin kungiyar hadin kan majalisun kasashen duniya.
-
Ayatullah Khamene'i: Amurka Ta Tafka Kura-Kurai Masu Yawa Kan Birnin Qudus Na Palasdinu
Jan 17, 2018 07:02Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: Matakin da kasar Amurka ta dauka kan birnin Qudus na Palasdinu, babban kuskure ne amma ba zata iya aiwatar da wannan kuskuren ba a aikace.