-
Mufitin Kudus: Shugaban Kasar Amurka Bai Isa Ya Sauya Matsayar Birnin Kudus Ba
Jan 13, 2018 12:16Sheikh Muhammmad Hussain ya kuma bayyana abinda shugaban kasar Amurkan ya yi na bai wa yan sahayoniya birnin kudus, da cewa zalunci ne.
-
Yahudawa Sahyuniya Sun Rusa Gidan Palastinawa 132 A Qudus
Jan 10, 2018 06:23Wata cibiyar kare hakin bil-adama a Palastinu ta sanar a wannan Talata cewa 'Yan Sahayuniya sun rusa gidajen Palastinawa 132 a birnin Qudus cikin shekarar 2017 da ta gabata.
-
Sa'ib Uraikat Ya Ce Matakin Da Shugaban Amurka Ya Dauka Kan Qudus Zai Kara Rikici A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Jan 09, 2018 06:30Babban jami'i mai shiga tsakani a kungiyar fafatukar 'yanto Palasdinu ta PLO ya bayyana cewa: Matakin da shugaban kasar Amurka ya dauka kan birnin Qudus lamari ne da zai kara bullar watan rikici da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya.
-
Mutanen Tunisia Suna Son A Dauki Maida Hulda Da HKI A Matsayin Laifi
Jan 01, 2018 11:47Mutane da kuma kungiyoyi da jam'iyyun siyasa da dama a kasar Tunisia suna kokarin ganin an dauki duk wata maida hulda da HKI ya zama laifi ne a kasar.
-
Shugaban Kasar Bolivia Ya Soki Matsayar Gwamnatin Guetamala Kan Birnin Kudus
Dec 27, 2017 05:49Shugaban kasar Bolivia Evo Morales yayi kakkausar suka ga matsayar da gwamnatin kasar Guetamala ta dauka na mayar da ofishin jakadancinta a haramtacciyar kasar Isra'ila daga birnin Tel Aviv zuwa birnin Kudus.
-
Gwamnatin Kasar Tunisia Tana Goyon Bayan Al-ummar Palasdinu
Dec 26, 2017 19:17Ministan harkokin wajen kasar Tunisia ya bayyana cewa gwamnatin kasarsa ba za ta taba rabuwa da al-ummar Palasdinu ba.
-
Majalisar Kasar Iran Ta Kada Kuri'ar Amincewa Da Kudus A Matsayin Helkwatar Kasar Palastinu
Dec 25, 2017 17:10Majalisar Shawarar Musulunci ta kasar Iran ta kada kuri'ar amincewa da kudurin da aka gabatar mata na amincewa da birnin Kudus a matsayin babban birnin kasar Palastinu a matsayin mayar da martani ga kudurin Amurka na sanar da birnin a matsayin babban birnin H.K. Isra'ila.
-
Guatemala Ta Bayyana Shirinta Na Bin Sahun Kasar Amurka Na Maida Ofishin Jakadancinta Zuwa Qudus
Dec 25, 2017 06:47Shugaban kasar Guatemala ya sanar da shirin gwamnatinsa na bin sahun kasar Amurka na maida ofishin jakadancin kasarsa da ke birnin Tel-Aviv na haramtacciyar kasar Isra'ila zuwa birnin Qudus.
-
Kimanin Rabin Mutanen Amurka Basa Goyon Bayan Trump Kan Matsayinsa Dangane Da Birnin Qudus
Dec 24, 2017 06:26A wani jin ra'ayin da tashar talabijin ta CNN ta gudanar kusan rabin mutanen kasar Amurka basa goyon bayan shugaban kasar kan matsayin da ya dauka na goyon bayan HKI dangane da Qudus.
-
Isma'ila Haniyyah: Gaskiya Ta Yi Halinta A Babban Zauren Majalisar Dinkin Duniya
Dec 22, 2017 06:36Shugaban Kungiyar Hamas Isma'il Haniyyah ya bayyana haka ne jim kadan bayan da yawancin kasashen duniya suka nuna kin amincewarsu da duk wani sauyi akan birnin Kudus.