-
Martanin Jaridun Kasashen Turai Kan Matakin Da Gwamnatin Amurka Ta Dauka A Kan Quds
Dec 07, 2017 11:46Jaridun kasashen Turai sun yi suka kan matakin da gwamnatin kasar Amurka ta dauka na amincewa da birnin Quds a matsayin cibiyar gwamnatin HKI.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Sanarwar Trump Na Bayyanar Kudus A Matsayin Helkwatar 'Isra'ila'
Dec 07, 2017 05:54Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi kakkausar suka da kuma Allah wadai da matsayar da shugaban Amurka Donald Trump ya dauka na mayar da ofishin jakadancin Amurka birnin Quds a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila yana tana mai cewa hakan wani lamari ne da zai kunna wutar sabon boren intifada a kasar Palastinun.
-
Kwamitin Tsaro Zai Gudanar Da Zaman Gaggawa Kan Sanarwar Trump Kan Birnin Qudus
Dec 07, 2017 05:53Kwamitin tsaron MDD zai gudanar da wani zama na gaggawa a gobe Juma'a don tattaunawa kan sanarwar da shugaban Amurka Donald Trump yayi na sanar da birnin Qudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila da kuma shirin mayar da ofishin jakadancin Amurka zuwa birnin na Qudus daga Tel Aviv.
-
Ruhani Ya Ja Kunnen Amurka Kan Mayar Da Ofishin Jakadancinta Birnin Qudus
Dec 07, 2017 05:52Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya ja kunnen Amurka dangane da batun mayar da ofishin jakadancinta zuwa birnin Qudus yana mai cewa wajibi ne kasashen musulmi su hada kansu waje guda don tinkarar wannan lamari.
-
Paparoma Francis Ya Bayyana Damuwarsa Kan Shirin Amurka Na Mayar Da Ofishin Jakadancinta Zuwa Qudus
Dec 06, 2017 18:57Shugaban darikar Katolika ta mabiya addinin kirista ta duniya Paparoma Francis ya bayyana tsananin damuwarsa kan shirin gwamnatin Amurka na mayar da ofishin jakadancinta zuwa birnin Qudus domin birnin ya kasance fadar mulkin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Jagora: Tabbas Za A 'Yantar Da Palastinu Sannan Batun Mai Da Qudus Helkwatar Isra'ila Wata Gazawa Ce
Dec 06, 2017 11:13Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar kokarin da Amurka ta ke yi na mayar da birnin Qudus a matsayin helkwatar haramtacciyar kasar Isra'ila wata gazawa ce daga bangarensu don kuwa matsalar Palastinu wani lamari ne da ya fi karfinsu, yana mai jaddada cewar ko shakka babu za a 'yanto kasar Palastinu daga mamayar sahyoniyawa.
-
Sarkin Moroko Ya Yi Gargadi AKan Hatsarin Mayar Da Ofishin Jakadancin Amurka Zuwa Kudus
Dec 06, 2017 06:30A jiya talata ne sarki Muhammad Sadisu ya aike wa da shugaban kasar Amurka sako yana mai cewa; Da akwai matukar damuwa a cikin shirin mayar da ofishin jakdancin Amurka zuwa birnin Kudus
-
Isma'ila Haniyyah: Al'ummar Musulmi Sun Hadu Akan Batun Masallacin Kudus
Dec 04, 2017 18:52Ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas, ta bakin shugabansa Isma'ila Haniyyah, ya yi gargadi akan shirin Amurka na maida ofishin jakadancinta zuwa Birnin Kudus.
-
Sojojin Isr'aila Sun Yi Awon Gaba Da Masu Gadin Masallacin Quds
Dec 04, 2017 12:59Jami'an tsaron haramtacciyar kasar Isra'ila sun yi awon gaba da mutane hudu daga cikin masu gadin masallacin aqsa.
-
Wani Kirista Ya Shiga Sahun Sallah A Quds Domin Nuna Goyon Baya Ga Musulmi
Jul 25, 2017 12:55Wani mabiyin addinin kirista ya shiga cikin sahun salla tare da musulmi a wajen masallacin Aqsa, bayan da jami'an tsaron yahudawan suka hana musulmi shiga cikin masallacin domin yin salla.