Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

qudus

  • Kwamitin Tsaro Na Majalisar Dinkin Duniya Zai Gudanar Da zaman Gaggawa Kan Rikicin Palasdinu

    Kwamitin Tsaro Na Majalisar Dinkin Duniya Zai Gudanar Da zaman Gaggawa Kan Rikicin Palasdinu

    Jul 23, 2017 09:18

    Kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya zai gudanar da zaman gaggawa don tattauna batun rikicin da ke faruwa a kasar Palasdinu a gobe Litinin.

  • Kungiyoyin Gwagwarmayar Palastinawa Sun Sha Alwashin Mayar Da Martani Ga Sahyoniyawa

    Kungiyoyin Gwagwarmayar Palastinawa Sun Sha Alwashin Mayar Da Martani Ga Sahyoniyawa

    Jul 22, 2017 05:48

    Kungiyoyin gwagwarmayar Palastinawa sun sha alwashin mayar da martani mai kaushin gaske ga haramtacciyar kasar Isra'ila matukar ta ci gaba da keta hurumin masallacin Kudus da take ci gaba da yi cikin 'yan kwanakin nan.

  • Palasdinu: 'Yan Sahayoniya Sun Mayar Da Birnin Kudus  Zuwa Sansanin Soja

    Palasdinu: 'Yan Sahayoniya Sun Mayar Da Birnin Kudus Zuwa Sansanin Soja

    Jul 21, 2017 12:01

    Sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila sun mamaye birnin Kudus domin hana palasdinawa Isa masallacin kudus.

  • Palasdinawa Sun ki Bi Ta Kofar Da Yan Sahayoniya Su Ka Kafa A Masallacin Kudus.

    Palasdinawa Sun ki Bi Ta Kofar Da Yan Sahayoniya Su Ka Kafa A Masallacin Kudus.

    Jul 17, 2017 11:54

    Kamfanin dillancin labarun palasdinu ( Shihab) ya nakalto cewa; Palasdinawan sun ki bi ta karkashin kofar na bincike domin shiga masallacin kudus.

  • An Fara Zanga Zangar Ranar Qudus Ta Duniya A Birnin London

    An Fara Zanga Zangar Ranar Qudus Ta Duniya A Birnin London

    Jun 19, 2017 06:50

    An gudanar da zanga zangar ranar Qudus ta duniya a birnin London na kasar Britania a jiya Lahadi.

  • Sabon Kawancen Amurka, Saudiyyah, Isar'ila, Domin Yaki Da Iran

    Sabon Kawancen Amurka, Saudiyyah, Isar'ila, Domin Yaki Da Iran

    May 23, 2017 07:09

    Bayan gama ziyarar da ya kai a birnin Riyadh fadar masarautar Saudiyya, tare da gabatar da jawabi ga wasu shugabannin larabawa da na wasu kasashen musulmi, Donald Trump kai tsaye ya wuce zuwa Isra'ila.

  • Kaddamar Da Kamfen Bayar Da Kariya Ga Masallacin Quds

    Kaddamar Da Kamfen Bayar Da Kariya Ga Masallacin Quds

    May 10, 2017 19:23

    Babbar cibiyar kare masallacin Quds ta kaddamar da wani kamfe wanda ke kira zuwa ga kare wannan masallaci mai alfarma daga shishigin yahudawa.

  • Mogherini: Kasashen Tarayyar Turai Ba Za Su Mayar Da Ofisoshin Jakadancinsu Kudus Ba

    Mogherini: Kasashen Tarayyar Turai Ba Za Su Mayar Da Ofisoshin Jakadancinsu Kudus Ba

    Apr 04, 2017 16:48

    Babbar jami'ar harkokin wajen kungiyar Tarayyar Turai (AU) Federica Mogherini ta bayyana cewar kasashe membobin kungiyar ba za su dauke ofisoshin jakadancinsu a "Isra'ila" daga birnin Tel Aviv zuwa ga birnin Qudus (Jerusalem) ba.

  • Abbas Yayi Gargadi Dangane Da Mayar Da Ofishin Jakadancin Amurka Birnin Qudus

    Abbas Yayi Gargadi Dangane Da Mayar Da Ofishin Jakadancin Amurka Birnin Qudus

    Jan 14, 2017 18:12

    Shugaban gwamnatin cin gashin kan Palastinawa Mahmoud Abbas ya gargadi Amurka da cewa za a shiga rudani mataukar dai sabon shugaban Amurka Donald Trump ya aiwatar da shirinsa na mayar da ofishin jakadancin haramtacciyar kasar Isra'ila zuwa birnin Kudus.

  • Fira Ministan Palastinu Ya Yi Gargadi Kan Shirin Trump Na Mayar Da Quds Babban Birnin Isra'ila

    Fira Ministan Palastinu Ya Yi Gargadi Kan Shirin Trump Na Mayar Da Quds Babban Birnin Isra'ila

    Jan 12, 2017 12:05

    Shugaban gwamnatin kwarya-kwaryan cin gishin kai ta Palastinawa ya yi kira ga larabawa da su nuna rashin amincewa da shirin Trump na mayar da birnin Quds a matsayin fadar mulkin haramtacciyar kasar Isra'ila ta hanyar dauke ofishin jakadancin Amurka daga Tel aviv zuwa Quds.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS