-
An Gudanar Da Gaggamin Rana Qudus A Kasashen Duniya Da Dama
Jun 08, 2018 14:47A matsayin amsa kiran marigayi Imam Khumaini na sanya juma'ar karshe na ko wani watan Ramalana, ranar Qudus ta Duniya, al'ummar musulmi a kasashen Duniya da dama sun gudanar da jerin gwano domin raya wannan rana
-
Sanarwar Bayan Taron Ranar Kudus: Ko Shakka Babu Za'a 'Yanto Kudus Da Mamaya
Jun 08, 2018 04:55Mahalarta jerin gwanon Ranar Kudus ta duniya da aka gudanar a Tehran da sauran garuruwan Iran sun jaddada wajibcin 'yanto masallacin Kudus daga mamayar sahyoniyawa da kuma kokari wajen ganin bayan haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Miliyoyin Al'ummar Iran Sun Fito Kan Tituna Don Raya Ranar Kudus Ta Duniya
Jun 08, 2018 04:55Tun da safiyar yau ne miliyoyin al'ummar Iran, maza da mata suka fito kan titunan kusan dukkanin garuruwan kasar don amsa kiran marigayi Imam Khumaini (r.a) da kuma raya Ranar Kudus ta duniya don sake jaddada goyon bayansu ga al'ummar Palastinu da ake zalunta.
-
Jami'an Tsaron Masarautar Saudiyya Sun Tarwatsa Gangamin Ranar Qudus Ta Duniya
Jun 24, 2017 07:29Jami'an tsaron masarautar Saudiyya dauke da manyan makamai da tankokin yaki sun tarwatsa al'ummar musulmi da suka gudanar da gangami domin raya ranar Qudus ta Duniya a yankin Al-Mansurah da ke garin Awamiyyah na kasar.
-
Al'ummar Iran Sun Jaddada Yin Tofin Allah Tsine Kan H.K.Isra'ila A Ranar Qudus Ta Duniya
Jun 23, 2017 07:53Miliyoyin al'ummar Iran da suka fito zanga-zangar ranar Qudus ta duniya sun jaddada taken Allah wadai tare da yin tofin Allah tsine kan haramtacciyar kasar Isra'ila da manyan kasashen duniya masu girman kai da suke goya mata baya.
-
Hamas: Ranar Qudus Ta Dundiya Babbar Dama Ce Ta Hadin Kan Al'ummar Musulmi
Jun 22, 2017 14:21Kakakin Rundunar Izzuddin Kassam wanda reshen sojan Kungiyar gwgwarmayar musulunci ta Hamas ne, ya ce ranar Kudus wata dama ce mai girma da musulmin duniya za su hada kawukansu.
-
Ranar Quds Ranar Kare Al'ummar Palastinu Da Ke Karkashin Zalincin Yahudawan Isra'ila
Jun 30, 2016 23:27A yau ne ranar Juma'ar karshe ta watan Ramadan al'ummomi daban-daban na duniya ke gudanar da tarukan ranar Quds, domin nuna goyon baya ga al'ummar Palastinu da ke karkashin zaluncin yahudawan Isra'ila, da kuma jaddada alkawali na kare wurare masu tsarki da ke palastinu, wanda masallacin Quds ke kan gaba.
-
Ranar Quds Ta Duniya Alkawali Ne Na Kare Wuraren Muslunci Masu Tsarki
Jun 29, 2016 11:09Kwamitin kawance tsakanin Palastinawa da jamhuriyar muslunci ta Iran ya bayyana ranar Quds ta duniya a mtsayin alkawali ne kare wurare masu tsarki da ke palastinu da kuma goyon bayan wannan al'umma da ke karkashin zaluncin yahudawa.