-
Russia 2018: Senegal Ta Fita Daga Wasannin Cin Kofin Kwallon Kafa Na Duniya
Jun 28, 2018 21:59A yammacin yau ne aka fitar da Senegal daga wasannin cin kofin kwallon kafa na duniya da ake gudanarwa akasar Rasha, bayan da Colombia ta saka mata kwallo guda a raga, wanda ba ta farke ba har aka tashi daga wasan.
-
Bukatar Rasha Ta Gudanar Da Bincike Domin Gano Masu Aikewa 'Yan Ta'adda Makamai A Afganistan
Jun 28, 2018 06:24Jakadan kasar Rasha a Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci gudanar da bincike domin gano bangaren da ke aikewa kungiyar ta'addanci ta Da'ish makamai a kasar Afganistan.
-
Kofin Duniya:Koriya Ta Yi Waje Da Jamus
Jun 27, 2018 19:03A Ci gaba da fafatawar da aka yi a gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya Koriya ta Kudu ta doke Jamus da ci 2-0 a karawar da suka yi da yammacin nan.
-
Kasar Italiya A Shirye Take A Tattauna Batun Daukewa Rasha Takunkumain Tattalin Arziki
Jun 26, 2018 18:59Mataimakin firaiministan kasar Italiya ya bayyana cewa kasasa a shirye take a fara tattaunawa tsakanin tarayyar Turai da kasar Rasha don dage takunkuman da tarayyar ta Turai ta dorawa kasar ta Rasah.
-
Russia 2018 : Senegal Ta Yi Kunnen Doki Da Japan 2-2
Jun 24, 2018 17:26A ci gaba da gasar cin kofin kwallon kafa na duniya da Rasha ke karbar bakunci, an tashi kunnen doki tsakanin tawagar kwallon kafa ta Senegal da Japon 2-2 a wasaninsu na biyu biyu da suka buga da maraicen yau a rukunin H.
-
Rasha Ta Jaddada Rashin Ingancin Zargin Gwamnatin Siriya Da Yin Amfani Da Makamai Masu Guba
Jun 24, 2018 06:24Kasar Rasha ta jaddada cewa: Rahoton da hukumar da ke sanya ido kan makamai masu guba a duniya ta fitar kan zargin gwamnatin Siriya da yin amfani da makamai masu guba, karya ce tsagwaranta.
-
Rasha Ta Zargi Amurka Da Goyon Bayan 'Yan Ta'adda
Jun 20, 2018 12:11Jakadan Kasar Rasha A Lebanon ne ya yi zargin cewa Amurkan tana taimakawa 'yan ta'adda a kasar Syria
-
Rasha 2018: Mai Tsaron Gidan Masar Ya Ki Karbar Kyautar Dan Wasan Da Ya Fi Taka Leda
Jun 19, 2018 05:50Mai tsaron gidan kungiyar kwallon kafa ta kasar Masar, Mohamed al-Shenawy, ya fi karbar kyautar dan wasan da ya fi taka leda “Man of the Match” da aka ba shi a wasan da suka buga da kasar Uruguay bayan da ya fahimci cewa kamfanin giyan nan na Budweiser ne ya dauki nauyin ba da kyautar.
-
Rasha 2018: Iran Da Uruguay Sun Sami Nasara A Kan Morocco Da Masar.
Jun 15, 2018 17:22A ci gaba da gasar cin kofin duniya da ake gudanarwa a kasar Rasha, kungiyar kwallon kafa ta Iran ta sami nasara a kan kasar Moroko da ci daya da nema, a daya bangaren kuma kungiyar kwallon kafa ta kasar Uruguay ta sami nasara a kan kasar Masar ita ma da ci daya da nema.
-
Rasha Ta Ce: Dole Ne Kwamitin Tsaron MDD Ya Rage Takunkuminsa Kan Koriya Ta Arewa
Jun 15, 2018 11:46Jakadan kasar Rasha a kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya ce; Bayan da kasar Koriya ta Arewa ta bayyana shirinta na kawo karshen shirye-shiryenta na kera makaman nukiliya, to dole ne a kan kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya dauki matakin rage takunkumin da ya kakaba kan kasar ta Koriya.