-
Russia 2018 : Rasha Ta Lallassa Saudiyya 5-0
Jun 15, 2018 03:54Rasha dake karbar bakuncin gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya 2018, ta lallasa Saudiyya da ci 5 da 0 a wasan bude gasar cin kofin kwallon kafa ta Duniya da aka yi a birnin Mosko.
-
FIFA: An Bude Gasar Cin Kofin Kwallon Kafa Na Duniya A Yau A Rasha
Jun 14, 2018 19:23An bude gasar kwallon kafa ta FIFA ta shekara ta 2018 a yau Ahamis a kasar Rasha, inda a taron da hukumar ta gudanar don zaben kasashen da zasu dauki nauyin gasar shekara ta 2026 suka kasashen Amurka Canada da kuma Mexico.
-
Assad Ya Musanta Maganar Hadin Gwiwa Tsakanin Rasha Da Isra'ila Wajen Kawo Hari Siriya
Jun 10, 2018 10:57Shugaban kasar Siriya Bashar al-Assad yayi watsi da wasu rahotanni da suke cewa akwai hannun kasar Rasha ko kuma tana da masaniyya kan hare-haren baya-bayan nan da haramtacciyar kasar Isra'ila ta kawo kasar kafin a kawo su.
-
Rasha Ba Ta Da Niyyar Komawa Cikin Kungiyar G7
Jun 09, 2018 15:43Kasar Rasha, ta ce ba ta da wata niyyar komawa cikin kungiyar kasashe mafiya tattalin arzikin a duniya na G7, a halin yanzu.
-
Shugaban Rasha Ya Ce: Kasarsa Ba Zata Amince Amurka Ta Zame Tana Juya Akalar Duniya Ba
Jun 07, 2018 18:14Shugaban kasar Rasha ya yi furuci da cewa: Matakan da shugaban kasar Amurka ke dauka na bangare guda domin kare manufofin kasarsa yana kara haifar da matsaloli a tsakanin kasashen duniya.
-
Rasha : Lavrov, Ya Gana Da Kim Jong Un, A Pyongyang
May 31, 2018 10:04Ministan harkokin wajen Rasha, Sergueï Lavrov, ya gana da Shugaban kasar Koriya ta Arewa, Kim Jong Un a birnin Pyongyang, yau Alhamis a ci gaba da ziyarar da yake a kasar.
-
Kasar Rasha Ta Sanar Da Mutuwar Jami'an Sojinta Hudu A Kasar Siriya
May 28, 2018 06:29Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa: Jami'an sojinta hudu da suke bada shawarwari kan dabarun yaki a kasar Siriya sun rasa rayukansu a lardin Dire-Zur da ke gabashin kasar Siriya.
-
Masar: Muna Fatan Mohammad Salah Zai Buga Gasar Cin Kofin Duniya Duk Da Raunin Da Ya Samu
May 27, 2018 17:55Ministan wasanni da matasa na kasar Masar, Khalid Abd El-aziz, ya bayyana fatan cewa shahararren dan wasan kwallon kafa na kasar Mohammed Salah zai buga gasar kwallon kafa ta duniya da za gudanar a kasar Rasha duk kuwa da rauni da ya samu a kafadarsa a jiya Asabar.
-
Rasha:An Karfafa Matakan Tsaro A Gariruwan Da Za Su Karbi Bakuncin Kwallon Kafa
May 27, 2018 06:25Yayin da ranar fara wasan Cin Kofin kwallon kafa ta duniya ke kara kuratowa, an karfafa matakan tsaro, musaman a gariruwan da za su karbi bakuncin cin kofin kwallon kafa ta Duniya a kasar Rasha.
-
Shugaban Kasar Rasha Ya Bayyana Amincewarsa Da Farashin Gangan Danyen Man Fetur Kan Dalar Amurka 60
May 26, 2018 06:34Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bayyana amincewarsa da dalar Amurka 60 ya zama farashin danyen man fetur a kasuwannin duniya.