Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

rasha

  • Faransa : Macron Ya Yi Kiran Zuba Jari A Rasha

    Faransa : Macron Ya Yi Kiran Zuba Jari A Rasha

    May 25, 2018 15:21

    Shugaba Emmanuel Macron, na Faransa ya yi kira ga kamfanonin kasarsa akan su kara zuba jari a Rasha, musamman a bangaren da suka fio karfi kamar abincin na safarawa da harkokin sarararin samaniya da kuma kayan lataroni.

  • Rasha Ta Sayarwa China Jiragen Yaki.

    Rasha Ta Sayarwa China Jiragen Yaki.

    May 24, 2018 11:21

    Rasha ta ce za ta meka jiragen yaki samfarin Sukhoi Su-35 guda 10 a cikin wannan shekara ta 2018

  • Rasha: Ficewar Amurka Daga Yarjejeniyar Nukiliya Ya Kusanta Rasha Da Turai

    Rasha: Ficewar Amurka Daga Yarjejeniyar Nukiliya Ya Kusanta Rasha Da Turai

    May 12, 2018 12:26

    Wani jami'in fadar Kremlin ta kasar Rasha Yuri Ushakov ya ce; An sami kusanci a tsakanin Rasha da turai saboda batun yarjejeniyar makamashin Nukiliya

  • Rasha : Putin Ya Gana Da Netanyahu A Moscow

    Rasha : Putin Ya Gana Da Netanyahu A Moscow

    May 09, 2018 15:37

    Shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin ya ce yana nazarin samar da mafita a gabas ta tsakiya tare da fira ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu.

  • Rasha Ta Bayyana Cewa: Fitar Amurka Daga Yarjejeniyar Nukiya Ya Zubar Da Mutuncinta

    Rasha Ta Bayyana Cewa: Fitar Amurka Daga Yarjejeniyar Nukiya Ya Zubar Da Mutuncinta

    May 09, 2018 06:47

    Jakadan Amurka a tarayyar turai Vladimir Chizhov ne ya bayyana haka sannan ya kara da cewa matakin babban kuskure ne na tarihi

  • Rasha: Wajibi Ne A Kare Yarjejeniyar Nukiliyar Iran

    Rasha: Wajibi Ne A Kare Yarjejeniyar Nukiliyar Iran

    May 07, 2018 18:57

    Mataimakin ministan harkokin wajen Rasha Sergey Ryabkov ne ya bayyana haka a yau litinin sannan ya kara da cewa; Rasha tana son ganin dukkanin bangarorin yarjejeniyar sun ci gaba da aiki da ita

  • An Rantsar Da Vladimir Putin A Matsayin Shugaban Rasha Karo Na Hudu

    An Rantsar Da Vladimir Putin A Matsayin Shugaban Rasha Karo Na Hudu

    May 07, 2018 11:09

    An rantsar da Vladimir Putin a matsayin shugaban kasar Rasha a karo na hudu bayan gagarumar nasarar da ya samu a zaben shugaban kasar da aka gudanar a watan Maris din da ya gabata.

  • Rasha : Ana Shirin Rantsar Da Putin A Wa'adin Mulki Na Hudu

    Rasha : Ana Shirin Rantsar Da Putin A Wa'adin Mulki Na Hudu

    May 07, 2018 05:49

    A Rasha, yau Litine ce shugaban kasar, Vladimir Putin, zai yi ratsuwar kama aiki a wa'adin mulki na hudu, wanda zai bashi damar ci gaba da shugabancin kasar har zuwa shakara 2024.

  • Sama Da Mazauna Ghouta Ta Gabas Dubu 60 Ne Suka Koma Gidajensu A Siriya

    Sama Da Mazauna Ghouta Ta Gabas Dubu 60 Ne Suka Koma Gidajensu A Siriya

    May 03, 2018 11:47

    Shugaban cibiyar Rasha mai shiga tsakani na sasanta 'yan kasar Siriya ya bayyana cewa sama da mutane dubu 63 da 700 ne daga cikin mazauna yankin Ghouta ta gabas suka koma gidajensu.

  • An Yanke Wa Mata 'Yan (IS) 19 Hukuncin Daurin Rai Da Rai A Iraki

    An Yanke Wa Mata 'Yan (IS) 19 Hukuncin Daurin Rai Da Rai A Iraki

    Apr 29, 2018 15:03

    Wata kotu a Iraki ta yanke hukuncin daurin rai da rai a kan wasu mata 19 yan kasar Rasha, bayan samun su da laifin shiga kungiyar 'yan ta'adda ta (IS) a Iraki.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS