-
Kasar Rasha Ta Yi Kashediwa Amurka Kan Maida Ofishin Jakadancinta Zuwa Birnin Quds
Apr 29, 2018 12:12Gwamnatin kasar Rasha ta gargadi kasar Amurka kan anniyarta na maida ofishin jakadancinta daga Telaviv zuwa birnin Quds a kasar Palasdinu da aka mamaye.
-
Rasha:Manufar Kai Hari Siriya Hana Binciken Kan Gaskiyar Kai Hari Da Makamai Mai Guda
Apr 14, 2018 12:36Shugaban kwamitin alaka kasa da kasa na Rasha ya bayyana cewa hare-haren da aka kai siriya taka dokokin kasa da kasa ce kuma manufarsa hana gudanar da bincike kan gaskiyr da'awar da kasar Amurka ta yi na kai hari da makami mai guba a kasar ta Siriya
-
Harin Siriya : Tabas Akwai Abunda Zai Biyo Baya _ Rasha
Apr 14, 2018 06:27Ma'aikatar tsaron Rasha ta ce kawancen Amurka da Faransa da kuma Birtaniya ya harba makamai masu linzami sama da dari a kan kasar Siriya, saidai an kakkabo dayewa daga cikinsu.
-
Rasha: Akwai Yiyuwar Yaki Ya Barke Tsakanin Rasha Da Amurka Kan Siriya
Apr 13, 2018 05:50Jakadan kasar Rasha a Majalisar Dinkin Duniya, Vassily Nebenzia, ya kirayi Amurka da kawayenta da su yi watsi da barazanar da suke yi na kai harin soji kan kasar Siriya, yana mai cewa ba zai kore yiyuwar faruwar yaki tsakanin kasar Rasha da Amurka idan har ta kai wa Siriya hari ba.
-
Skripal : Rasha Ba Za Ta Amince Da Duk Wani Rahoto Ba, Sai An Dama Da Ita
Apr 12, 2018 16:18Rasha ta yi watsi da rahoton da hukumar da ke yaki da yaduwar makami mai guba, ta fitar wanda ya tabbatar da zargin da Birtaniya ke yi na cewar Rashar ce ta kai harin da sinadarin da aka kera a kasar kan tsohon jami’in leken asirin Rashar Sergueï Skripal da 'yarsa.
-
Wani Jirgin Soja Ya Fadi A Rasha
Apr 12, 2018 11:14Wani jirgin soja samfarin Yak-130 ya fadi yayin dake gudanar da ayukan koyarwa a jahar Voronezh dake tsakiyar kasar.
-
Rasha: Wasu Da Ake Kira Masu Agaji Ne Suka Shirya Wasan Kwaikwayon Makamai Masu Guba A Syria
Apr 12, 2018 08:21Mataimakin bababn jami'in sojin kasar Rasha da ke kula da ayyukan soji a wajen kasar Janar Virtor Pozen ya bayyana kungiyiyoyin da ke shiga cikin Syria da sunan ayyukan agaji, su ne suka shirya wasan kwaikwayon kai hari da makamai masu guba.
-
Rasha Da Amurka Sun Hau Kujerar Na-Ki Bisa Daftarorin Kuduri Akan Syria
Apr 11, 2018 07:55Jim kadan bayan da Rashan ta hau kujerar na-ki akan daftarin kudurin da Amurkan ta gabatar, Ita ma Amurkan da kawayenta na turai sun yi watsi da kudurin Moscow
-
Siriya Ta Musanta Yin Amfani Da Makamai Masu Guba
Apr 10, 2018 06:43Gwamnatin Siriya ta musanta yin amfani da makamai masu guba a gabashin yankin Ghouta dake Damascus, kuma ta ce zargin da aka yi mata babu kamshin gaskiya.
-
Rasha:An Yi Wa Sojojin Siriya Kazafi Na Kai Hari Da Makamai Masu Guba
Apr 08, 2018 19:06Ma'aikatar harakokin wajen Rasha ta sanar da cewa harin da aka ce sojojin Siriya sun kai da makami mai guba a garin Douma kusa da birnin Damuscus, ba gaskiya ba ne