-
Kasashen Rasha Da Saudia Sun Amince Da Tsaida Yawan Man Da Suke Haka A Ko Wace Rana
Feb 16, 2016 12:19Manya manyan kasashe masu arzikin man fetur a duniya wato Saudai da Rasha sun amince da tsaida yawan man
-
Firayi Ministan Rasha: Tura Sojoji Kasar Siriya Na Iya Haifar Da Yakin Duniya
Feb 12, 2016 01:01Firayi ministan kasar Rasha Dmitry Medvedev ya ja kunnen cewa tura sojojin kasashen waje zuwa kasar Siriya da wasu kasashe suke shirin yi zai iya haifar da sabon yakin duniya.
-
Rasha Ta Ce, A shirye Ta Ke Ta Amince Da Tattaunawar Tsagaita Wuta A Siriya
Feb 11, 2016 06:51Mataimakin ministan harkokin wajen Rasha ne, Gennady Gatilov ya sanar da haka.
-
Iran: Rasha Za Ta Fara Mikawa Iran Makami Mai Linzamin Nan Na S-300
Feb 10, 2016 13:46Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Husain Dehqan ya bayyana cewar nan ba da jimawa ba kasar Rasha za ta mika wa Iran kashin farko na makami mai linzamin nan samfurin S-3000
-
Rasha Ta Fara Gudanar Da Atisayin Soji
Feb 08, 2016 07:38Ministan Tsaron kasar Rasha ya sanar da fara Atisayin Soja A yau Litinin
-
Masco Ta yi Alawadai kan gwajin makami mai lizzami na Korea ta kudu
Feb 07, 2016 07:52Ma'aikatar cikin gidan kasar Rasha ta yi Alawadai kan kwajin makami mai lizzami da mahukuntan korea ta kudu suka yi.
-
Rasha Ta Kai Hare-hare 875 A Wuraren 'Yan Ta'adan (IS) A Siriya
Feb 04, 2016 12:09Jiragen sama Rasha sun kai hare-hare 875 kan sansanin 'yan ta'adan (IS) cikin kwanaki uku A Kasar Siriya
-
Wilayati Yana Ziyara A Kasar Rasha
Feb 01, 2016 14:22Shugaban Cibiyar Bincike da nazari na majalisar fayyace maslahar tsarin musulunci a Iran ya ce; Mahangar Tehran da Moscow dangane da rikicin Syria ta yi daidai.