-
Rasha: Amurka Tana Gwada Makaman Guba Da na Kwayoyin Cuta A Kasar Georgia
Oct 05, 2018 06:33Gwamnatin kasar Rasha ta bada sanarwan cewa Amurka tana gwaje-gwajen makaman guba da na kwayoyin cuta a wasu wurare a asirce a kasar Georgia.
-
Rasha : Putin Ya Fara Ziyara A Indiya
Oct 04, 2018 18:01Shugaba Vladimir Putin na Rasha, ya fara wata ziyarar aiki ta kwanaki biyu a birnin New Delhi na kasar Indiya.
-
HKI Tana Nuna Damuwarta Akan Makaman Harbo Jiragen Sama Na Syria
Oct 04, 2018 08:10Ministan yakin haramtacciyar Kasar Isra'ila Avigdor ne ya nuna damuwa akan shirin kasar Rasha na bai wa Syria makaman kakkabo jiragen sama samfurin S-300
-
Kasashen Iran, Rasha, Iraki Da Siriya Za Su Dinga Musayen Bayanan Sirri Tsakaninsu Kan Daesh
Oct 02, 2018 05:56Kasashen Iran, Rasha, Iraki da Siriya sun sake bayyana aniyarsu ta yin musayen bayanan sirri a tsakaninsu dagane da kungiyar ta'addancin nan ta Daesh a kokarin da suke yi na fada da ta'addanci.
-
Syria Sojojin Rasha 112 Ne Su Ka Kwanta Dama A Yaki Da Ta'addanci
Oct 01, 2018 12:45Shugaban kwamitin tsaro na kasar Rasha Viktor Bondarev ya sanar da cewa; Kusan rabin sojojin da suka mutu, sanadiyyar harbo jiragen yakin Rasha da aka yi ne.
-
Fara Mika Makamin Kariyar Nan Na S-300 Ga Gwamnatin Kasar Siriya
Sep 30, 2018 05:52Batun harbo jirgin saman yakin kasar Rasha a kasar Siriya da aka yi, wanda Rashan ta dora alhakin hakan gaba dayansa kan haramtacciyr kasar Isra'ila ya dau wani sabon salo da kuma isar da wani sako wanda ba a yi tsammaninsa alal akalla a wannan lokacin ba. Mahunta a kasar Rashan dai sun bayyana cewar an harbo jirgin ne sakamakon yadda sojojin 'Isra'ilan' suka fake da wannan jirgin wajen kai hari kan wasu cibiyoyi na kasar Siriya.
-
Rasha Ta Sanar Da Fara Mika Makamin Kariyar Nan Ta S-300 Ga Kasar Siriya
Sep 29, 2018 05:55Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergei Lavrov ya bayyana cewar kasarsa ta fara mika makamin kariyar nan ta S-300 ga kasar Siriya a ci gaba da kokarin da suke yi na tabbatar da tsaron kasar da kuma ba da kariya ga sojojin Rashan da suke kasar Siriya.
-
Rasha:Ci Gaba Da Kare Yarjejeniyar Nukiliya Yana Da Matukar Muhimmanci
Sep 26, 2018 19:09Babban jami'i mai kula hana yaduwar makaman Nukiliya a duniya a ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha, Vladimir Yermakov ya ce kasashen da suke ci gaba da riko da yarjejeniyar suna ba ta matukar muhimmanci
-
Rasha: Kalaman 'Isra'ila' Kan Jirgin Saman Rasha Da Aka Harbo A Siriya, Karya Ce Kawai
Sep 26, 2018 11:19Kakakin Ma'aikatar tsaron kasar Rasha, -Igor Konashenkov, ya bayyana kalaman jami'an haramtacciyar kasar Isra'ila dangane da harbo jirgin yakin kasar Rasha a Siriya a matsayin karya tsagoronta kawai.
-
Isra'ila Ta Damu Da Shirin Rasha Na Mikawa Siriya Makaman S-300
Sep 25, 2018 17:49Mahukuntan yahudawan mamaya na Isra'ila sun nuna matukar damuwarsu akan shirin kasar Rasha na mallakawa gwamnatin Bashar Al'Assad na Siriya makaman garkuwa na hare haren sama kirar S-300.