-
Wasu Daga Cikin Manyan Makaman Kariya Na Rasha Sun Isa Kasar Syria
Sep 25, 2018 12:07Rundunar sojin kasar Rasha ta aike da wasu manyan makaman kariya zuwa sansanin sojin Rasha da ke Yankin Hamimim a cikin gudumar Latakia a arewacin Syria.
-
Rasha Za Ta Mikawa Siriya Makaman Garkuwa Na S-300
Sep 24, 2018 11:05Kasar Rasha ta sanar cewa nan ba da jimawa ba za ta mikawa gwamnatin Siriya makaman garkuwa na S-300.
-
Rasha: Isra'ila Ce Take Da Alhakin Harbe Jirgin Yakin Kasar Rasha
Sep 23, 2018 17:42Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta gabatar da cikakken rahoto dangane da yadda aka harbo jirgin yakin kasar a lardin Lazikiyya na kasar Siriya tana mai dora alhakin faruwar hakan a wuyanharamtacciyar kasar Isra'ila.
-
China Ta Gayyaci Jakadan Amurka Kan Kakaba Mata Takunkumi
Sep 22, 2018 17:45Ma'aikatar harkokin wajen China, ta kirayi jakadan AMurka a birnin Pekin, domin bayyana masa fishin kasar akan takunkumin da Amurkar ta kakaba wa wani bengaren sojin kasar, saboda sayen makaman yakin Rasha.
-
Rasha Da China Sun Gargadi Amurka Dangane Da Takunkuin Da Ta Dora Wa Sojojin China
Sep 21, 2018 18:02Gwamnatocin Rasha da China sun gargadi gwamnatin Trump dangane da takunkumin da ta dora wa rundunar sojin China, saboda sayen makamai daga Rasha.
-
Ma'aikatar Tsaron Rasha Ta Dora Alhakin Harbo Jirginta A Syria Akan Haramtacciyar Kasar Isra'ila
Sep 18, 2018 18:53A wata sanarwa da ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta fitar a dazu, ta ce jiragen yakin Isra'ila sun yi garguwa da jirgin Saman Rasha da aka harbo
-
Syria: Wani Jirgin Sojin Rasha Ya Bace A Daren Jiya A Kusa Da Birnin Latakia
Sep 18, 2018 14:59Wani jirgin sojin Rasha ya bace a daren jiya, a daidai lokacin da Isra'ila take kaddamar da wasu hare-hare a birnin Latakia da ke gabar ruwa a arewa maso yammacin kasar Syria.
-
Rasha Ta Bada Sanarwan Bacewar Jirgin Yakinta A Yakin Lantakiya Na Kasar Siriya
Sep 18, 2018 11:45Majiyar sojoji kasar Rasha a kasar Siriya ta bayyana cewa jirgin saman yakin kasar ya bace a yankin lantakiya na kasar tare da sojoji 14 a cikinsa a jiya da yamma.
-
Rundunar Sojin Rasha Ta Fara Gudanar Da Wani Atisayi Mafi Girma A Gabashin Kasar
Sep 11, 2018 12:50Ma'akatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa a yau rundunar sojin kasar ta fara gudanar da wani atisayi mafi girma a yankin gabashin kasar.
-
An Bayyana Sakamakon Zaben Gama Gari Na kasar Rasha
Sep 10, 2018 18:56Hukumar zabe a kasar Rasha ta bayyana sakamakon zaben gama gari wanda aka gudanar a jiya lahadi a yau litinin.