-
Shugaban Rasha Ya Iso Birnin Tehran
Sep 07, 2018 12:13Shugaban kasar Rasha Viladimin Putin ya iso birnin tehran domin halartar taro kan birnin Idlib na kasar Siriya
-
Rasha Tana Goyon Bayan Kasar Syria Domin Fada Da Ta'addanci
Sep 07, 2018 06:30Ma'aikatar harkokin wajen Rasha ta bakin kakakinta Maria Zakharova ce ta bayyana cewa kasar tana ba da cikakken goyon baya ga gwamnatin Syria a yakin da take yi da 'yan ta'adda
-
Shugaban Kasar Rasha Zai Kawo Ziyarar Aiki A Nan Tehran
Sep 04, 2018 06:32Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin zai kawo ziyarar aiki a nan Iran a ranar Jumma'a 7 ga watan Satumba da muke ciki.
-
An Zargi Amurka Da Shirin Kai Wa Syria Hari
Aug 28, 2018 07:23Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ce ta sanar da cewa Amurkan tana girke kayan yaki kusa da Syria da shirin kai mata hari
-
An Kama Wani Dan Adawa Mai Karkata Ga kasashen Yamma A Rasha
Aug 25, 2018 18:57Kakakin wata jam'iyyar Adawa a kasar Rasha ya bada sanarwan cewa jami'an tsaron kasar sun kama shugaban jam'iyyar kuma mai tsananin adawa da gwamnatin kasar a yau.
-
Rasha Ta Yi Gargadi Dangane Da Wani Yunkurin Yin Amfani Da Makami Mai Guba A Syria
Aug 25, 2018 12:06Ma'aikatar tsaron Rasha ta bankado wasu bayanan sirri da suke tabbatar da cewa, Amurka da Birtaniya gami da Faransa suna shirin sake yin amfani da makamai masu guba a Syria, domin su tuhimi gwamnatin kasar ta Syria da yin hakan.
-
Lavrov:Kasuwanci Tsakanin Kasashen Rasha Da Turkiya Ya karu Da Kashi 40
Aug 25, 2018 05:24Yayin da yake amsa tambayoyin manema labarai, bayan ganawarsa da takwaransa na Turkiya, a birnin Moscow ministan harakokin wajen Rasha a jiya juma'a ya ce hadahadar kasuwanci tsakanin kasahen Turkiya da Rasha ya karu da kashi 40.5 a shekarar 2017 din da ta gabata.
-
Fira Ministan Rasha Ya Gargadi Kasar Amurka Kan Sake Kakaba Takunkumi Kan Kasarsa
Aug 10, 2018 12:25Fira ministan Rasha ya gargadi kasar Amurka kan sake kakaba takunkumi kan kasarsa da cewa: Kakaba takunkumin yana matsayin shelanta yakin kasuwanci ne a tsakanin kasashen biyu.
-
Rasha ta bayyana sabon takunkumin Amurka akanta da cewa ya sabawa dokokin kasa da kasa
Aug 10, 2018 06:36Kakafin fadar mulkin Libya ta Krimline Dmitry Pesco ne ya bayyana sabbin takunkuman na Amurka da wadanda suke cin karo da dokokin kasa da kasa
-
Kasashen Iran Da Rasha Sun Jaddada Aiki Tare Don Fada Da Ta'addanci
Aug 10, 2018 06:31Jami'an diplomasiyyar kasashen Iran da Rasha da su ka gana da juna sun jaddawa wajabci fada da ayyukan ta'addanci a karkashin Majalisar Dinkin Duniya