-
Rasha Ta Sha Alwashin Maida Martani Kan Sabbin Takunkuman Amurka
Aug 09, 2018 13:56Kasar Rasha ta ce tana nan tana nazarin martanin da zata mayar kan sabbin takunkuman da Amurka ta sanar, wadanda ta ce suna da alaka da harin sinadari mai guba da aka wa tsohon jami'in leken asirin Rasha nan da 'yarsa a Birtaniya cewa da Sergueï Skripal.
-
Amurka Zata Dorawa Rasha Sabbin Takunkuman TattalinArziki.
Aug 09, 2018 06:56Ma'aikatar harkokin wajen Amurka ta bayyana cewa zata kakabawa kasar Rasha sabbin takunkuman tattalin arziki saboda zargin ta yi amfani da iska mai guba wajen halaka Sergei Skripal a kasar Britania.
-
Libiya Ta Bukaci Tallafin Kasar Rasha A Fagen Warware Rikicin Kasarta
Aug 08, 2018 18:47Kakakin rundunar sojin gwamnatin Libiya da ke gabashin kasar ya bukaci tallafin kasar Rasha a fagen warware rikicin kasarsa da ya- ki- ci ya- ki- cinyewa.
-
An Cabke Wasu Rashawa A Amurka
Aug 07, 2018 06:32'Yan Sandar Amurka sun cabke wasu 'yan kasar Rasha 4 a yankuna daban daban na kasar
-
Hatsarin Jirgin Sama Ya Hallaka Mutum 18 A Rasha
Aug 05, 2018 07:40Hukumomin Kasar Rasha sun sanar da hallakar mutum 18 sanadiyar hatsarin jirgin sama mai saukar angulu a yankin arewa maso yammacin Saiberiya na kasar Rasha.
-
Rasha : Matakin Soja Ba Zai Magance Rikicin Yemen Ba
Aug 03, 2018 06:47Wakilin Kasar Rasha a MDD ya ce ci gaban da daukan matakin soja ba zai taimaka wajen magance rikicin kasar Yemen ba.
-
Jami'an Tsaron Rasha Sun Kama Gungun 'Yan Ta'adda A Shiyar Arewa Maso Yammacin Kasar
Aug 02, 2018 07:37Rundunar tsaron Rasha ta sanar da cafke wani gungun 'yan ta'addan kungiyar Da'ish na mutane 9 a yankin Kaliningrad da ke shiyar arewa maso yammacin kasar.
-
Yan Bindiga Sun Kashe 'Yan Jaridar Kasar Rasha Uku A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya
Jul 31, 2018 19:24Ofishin jakadancin kasar Rasha a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya ya bada labarin cewa: Wasu 'yan bindiga sun aiwatar da kisan gilla kan 'yan jaridar kasar Rasha a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
-
"Yan Gudun Hijira Na Kasar Syria sun Fara koma wa Gida
Jul 24, 2018 12:45Shugaban cibiyar tafiyar da tsarin mulki a ma'aikatar tsaron kasar Rasha Mikhail Mezentsev ne ya snaar da cewa an bude manyan wurare shiga da fice domin ba da dama ga yan gudun hijirar Syria da su koma gida
-
An Cabke Wani Masanin Kera Makami Mai Linzami A Rasha
Jul 23, 2018 10:02Wani masanin kera makami mai linzami dan kasar Rasha mai shekaru 74 ya shiga hanu kan laifin cin amanar kasa