-
Faransa: Jami'an Tsaro Sun Kama Masu Zanga-zanga 1000
Dec 08, 2018 18:17Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato cewa; Jami'an tsaron kasar ta Faransa sun kame fiye da mutane 1000 masu Zanga-zanga yayin da wasu 30 su ka jikkata
-
Jiragen Yakin Kawancen Saudiya Sun Kai Hari Garin Hudaida Na Kasar Yemen.
Oct 25, 2018 06:47Jiragen yakin kawancen saudiya sun kai hari garin Hudaida tare da kashe mutane uku da kuma jikkata wasu 6 na daban.
-
Wasu Motoci Da Aka Makare Da Bama-Bamai Sun Tarwatse A Wasu Yankunan Kasar Iraki
Oct 06, 2018 12:40Harin ta'addanci ta hanyar tada motoci da aka makare da bama-bamai a lardunan kasar Iraki biyu sun lashe rayukan mutane tare da jikkata wasu masu yawa.
-
Hatsarin Jirgin Kasa Ya Yi Sanadiyyar Jikkata Mutane Fiye Da 300 A Kasar Afrika Ta Kudu
Oct 05, 2018 18:24Mahukuntan kasar Afrika ta Kudu sun sanar da cewa: An samu hatsarin jirgin kasa a tsakanin jihohin Johannesburg da Pretoria da ya janyo jikkatan mutane fiye da 320.
-
Irak: Harin Ta'addanci Ya Ci Rayukan Mutane Da Dama
Sep 13, 2018 07:40Rahotanni daga Iraki sun ce an kai harin ne da wata mota da aka makare da abubuwa masu fashewa a garin Tikrita da ke arewa maso yammacin birnin Bagadaza.
-
An Yi Yunkurin Halaka Dan Takarar Shugaban Kasa A Brazil
Sep 07, 2018 12:13Wani dan takarar shugaban kasa a Kasar Brazil ya tsallake rijiya da baya a wani hari da aka kai masa yayin gangamin yakin neman zabe a arewa maso gabashin kasar
-
Rikicin Kasar Libiya Na Baya-Bayan Nan Ya Lashe Rayukan Mutane Fiye Da Sittin
Sep 05, 2018 19:01Dauki ba dadi tsakanin kungiyoyi masu dauke da makamai a birnin Tripoli fadar mulkin kasar Libiya a cikin mako guda kacal ya lashe rayukan mutane fiye da 60 tare da jikkata wasu 159 na daban.
-
Akalla Mutane 50 Sun Mutu Sakamakon Musayen Wuta A Las Vegas Na Amurka
Oct 02, 2017 11:23Jami'an 'yan sandan kasar Amurka sun bayyana cewar alal akalla mutane 50 sun mutu kana wasu sama da 100 kuma sun sami raunuka sakamakon musayen wuta da ya faru a birnin Las Vegas na jihar Nevada na Amurka.
-
Dauki Ba Dadi A Garin Misrata A Kasar Libya
Sep 18, 2017 06:26Labaran da suke fitowa daga garin misrata na kasar Libya sun nuna cewa ana kai fafatawa tsakanin bangarori biyu a tsowan daren jiya Lahadi.
-
Hukuncin Daurin Shekaru 16 Kan Wani Da Ya Kai Wa Musulmi Hari A Amurka
Aug 29, 2017 12:07Wata kotu a jahar California a kasar Amurka ta yanke hukunci daurin shekaru 16 a kan wani mutum da ya kai hari a kan musulmi a wani masallaci.