-
MDD: Dubban Mazauna Arewa Maso Gabashin Najeriya Suna Yin Hijira
Jan 23, 2019 17:47Kakakin Majalisar Dinkin Duniya ne ya bayyana cewa; sabbin tashe-tashen hankulan da suke faruwa a cikin yankin arewa maso gabashin Najeriya sun sa dubban mazauna yankin yin gudun hijira
-
Kungiyoyin 'Yan Ta'adda A Kasar Syria Suna Fada Da Juna
Jan 04, 2019 12:58A kalla mutane 500 su ka halaka a fadan da kungiyoyin ta'addanci suke yi a tsakaninsu a kasar Syria
-
An Fafata Tsakanin Tsakanin Sojojin Mali Da Yan Bindiga A Arewacin Kasar
Oct 19, 2018 06:49Fada ta barke tsakanin sojojin kasar Mali da yan ta'adda dauke da makamai a arewacin kasar Mali a ranar laraba da ta gabata.
-
Buhari Ya Nuna Damuwarsa Kan Rikicin Jos, Ya Sha Alwashin Daukan Matakin Kawo Karshensa
Oct 02, 2018 05:56Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya nuna damuwarsa dangane da rikicin da ya sake barkewa a Jos, na jihar Flato yana mai shan alwashin cewa gwamnatinsa ba za ta taba bari wasu mutane su sake dagula zaman lafiyar da aka fara samu a jihar ba.
-
Gumurzu Da Manyan Makamai Ya Sake Kunno Kai A Gefen Birnin Tripoli Fadar Mulkin Kasar Libiya
Sep 24, 2018 06:57Majiyar tsaron Libiya ta sanar da cewa: Gumurzu da manyan makamai ya sake kunno kai a yankunan da suke gefen birnin Tripoli fadar mulkin kasar.
-
Libya: Sabon Fada Ya Sake Barkewa A Birnin Tripoli
Sep 18, 2018 18:56Kamfanin dillancin labaru na Anatoli ya ce an rika samun fadace-fadace nan da can a cikin babban birnin kasar ta Libya tripoli
-
Najeriya : Rikicin Manoma Da Makiyaya Ya Fi Na Boko Haram Muni, Inji ICG
Jul 27, 2018 04:42Kungiyar International Crisis Group, dake nazari kan rikice-rikice a duniya, ta fitar da wani rahoto kan rikicin kabilanci a Najeriya wanda ke cewa, rikicin manoma da makiyaya a tsakiyar Najeriyar, ya fi na kungiyar Boko Haram muni.
-
Rikicin Kabilanci Ya Ci Rayukan Mutane 27 A Kasar Habasha
Jun 24, 2018 12:49Kamfanin dillancin labarun Xinhua ya ambato shugaban 'yan sanda a yankin Fissheha Garedewe ne ya sanar da cewa an yi fada a tsakanin kabilun Sidama da Wolaita.
-
Ana Ci Gaba Da Gumurzu Mai Tsanani A Tsakanin Kungiyoyin 'Yan Ta'adda A Kasar Siriya
Jun 14, 2018 11:50Dauki ba dadi mai tsanani yana ci gaba da gudana a tsakanin kungiyoyin 'yan ta'adda a lardin Adlib na kasar Siriya.
-
Libya: A Cikin Wata Daya Mutane 47 Ne Suka Rasa Rayuykansu A Rikicin Cikin Gida
Jun 02, 2018 11:58Tawagar Majalisar dinkin duniya a kasar Libya ta bayyana cewa daga farkon watan Mayun da ya gabata zuwa karshen watan mutane 47 ne suka rasa rayukansu sanadiyyar hare-haren ta'addanci da kuma yake-yake tsakanin kungiyoyin daban daban a kasar.