-
Jami'an Tsaron Senegal Sun Hallaka Dalibin Jami'a
May 16, 2018 05:42Taho mu gama tsakanin dali'an jami'a da jami'an tsaron kasar Senegal ya yi sanadiyar mutuwar dalibi guda tare kuma da jikkata mutane 20 na daban.
-
Paparoma Ya Bukaci A Kawo Karshen Rikici A Afirka Ta Tsakiya
May 06, 2018 19:09Paparoma Francis na cocin Catholica ya bukaci a kawo karshen rikicin jamhoriyar Afirka ta Tsakiya.
-
Dakarun Kasar Tunusiya Sun Yi Arangama Da 'Yan Wata Kungiyar Ta'addanci A Kasar
Apr 11, 2018 17:31Ma'aikatar tsaron kasar Tunusiya ta sanar da cewa dakarun sojin kasar sun yi arangama da 'yan wata kungiyar ta'addanci da ke gudanar da ayyukanta a yankuna masu duwatsu da ke yammacin kasar.
-
An Fara Gudanar Zaben Shugaban Masar A Wajen Kasar
Mar 17, 2018 19:27An Fara gudanar da zaben shugaban kasar Masar a kasashen ketare, kafin fara gudanar da zaben a cikin kasa.
-
Rikici Ya Kunno Kai Tsakanin Kungiyoyi Biyu Masu Dauke Da Makamai A Kasar Libiya
Jan 15, 2018 18:00Ma'aikatar lafiya a Libiya ta sanar da cewa: Akalla mutane 9 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu fiye da 30 suka samu raunuka a wani rikici da ya kunno kai a tsakanin kungiyoyi biyu masu dauke da makamai a kasar.
-
Shugaban Tunisiya Ya Gana Da Shugabanin Siyasa Kan Halin Da Kasar Ciki
Jan 14, 2018 06:28Shugaban kasar Tunisiya Beji Caid Essebsi ya tattaunawa dashugabanin jam'iyun siyasa da kungiyoyin fararen hula a wani mataki na kwantar da zanga-zangar adawa da tsarin gwamnati.
-
An Tsawaita Yarjejjeniyar Tsagaita Wuta A Yankunan Da Ake Rikici Na Sudan
Jan 04, 2018 19:05Shugaban kasar Sudan ya bayar da umarnin zartar da yarjejjeniyar tsagaita wuta a yankunan da ake rikici na tsahon watani uku.
-
Rikicin Kabilanci Ya Lashe Rayukan Mutane Akalla 22 A Kasar Sudan Ta Kudu
Dec 28, 2017 11:46Rikicin kabilanci ya lashe rayukan mutane akalla 22 a yankin Bor ta Kudu da ke jihar Jonglei na kasar Sudan ta Kudu.
-
Bahrain: An Yi Tah Mu Gama A Tsakanin 'Yan Sanda Da Masu Zanga-zanga
Dec 26, 2017 07:25Masu Zanga-zanga akan kin amincewa da hukuncin wata kotu a kasar na yanke hukuncin kisa ga matasa 6 ne suka yi taho mu gaba da jami'an tsaron kasar
-
Masar: Mutane Da Dama Sun Mutu A Fada Tsakanin Sojoji Da 'Yan Ta'adda.
Dec 20, 2017 19:13Majiyar tsaron kasar Masar ta ce mutane 7 ne suka mutu a fadan da aka yi tsakanin sojojin kasar da kuma 'yan ta'adda a yankin al-Arish.