Pars Today
Majiyar rundunar 'yan sandan Kenya ta bada labarin mutuwar mutane akalla biyu sakamakon bullar rikicin siyasa a birnin Nairobi fadar mulkin kasar.
Fararen hula da dama suka rasa rayukansu sanadiyar barkewar wani sabon rikici a gabashin jumhoriyar Demokaradiyar Congo
Kakakin 'yan tawayen kasar ta Sudan Lam Pal Gabriel Lam, ya ce; Sun Kashe Sojojin Gwamnati da dama a wani harin da su kai musu a Raga.
Sojojin Sudan ta kudu sun kwabza fada da 'yan tawaye a Garin Wau.
Al'umma sun wayi gari da tashin bama-bamai a garin Baglan, abin da yayi sanadiyyar rasa rayuka da dama wanda suka hada da mata da kananan yara.
Kakakin Sojan Sudan Khalifa Shami ya zargai yan tawayen na Darfur da kai farmaki a wani sansanin sojojin kasar da ke Kurdufan ta kudu.
Gwamnatin Kasar Guinee ta sanar da mutuwar mutane sanadiyar taho mu gama tsakanin masu zanga-zanga da Jami'an 'yan sanda a birnin Conakry fadar milkin kasar
Wata Kungiyar 'yan tawaye mai dauke da makamai ta bulla a yankin Equatorial a kasar Sudan ta kudu.
Kakakin Sojojin Kasar Libya a karkashin jagorancin Halifa Haftar ya ce Sun kai hari ne akan sansanin sojan saman da ke tsakiyar kasar a jiya alhamis.
Dakarun tsaron Libiya sun killace 'yan ta'addar IS a tungar su da karshe a birnin Bangazi