-
An Rufe Ofisoshin Kungiyar Bada Agaji Na Kasa Da Kasa A Sudan Ta Kudu
Feb 01, 2017 06:25Majiyar kungiyoyin bada agaji na kasa da kasa a sudan ta kudu sun bayyana cewa sun tsaida dukkanin ayyukansu a kasar saboda barkewa yaki mai tsanani a wurare da dama a kasar.
-
Kenya: An Kashe Dan Sanda Guda A Wani Taho Mu Gama Tsakanin Jami'an Tsaro Da Masu Dauke Da Makamai A Arewa Maso gabacin kasar.
Jan 23, 2017 19:04Majiyar Tsaron Kasar ta Kenya ta ce; An Kashe Jami'in dansandan ne dai a garin Madara da ke arewa maso gabacin kasar.
-
Demokradiyyar Congo: An Sake Taho Mu gama Tsakanin Jami'an Tsaro Da 'Yan adawar Siyasa.
Dec 29, 2016 17:50Yan hamayyar Siyasa Sun yi Zanga-zanga a birnin Kinshasha domin nuna kin amincewarsu da daure wasu 'yan hamayya.
-
Cocin Katolika Ya Kirayi 'Yan Siyasan Kongo Su Kawo Karshen Rikicin Kasar
Dec 22, 2016 05:51A yayin da rikicin siyasa ke ci gaba da muni a kasar Demokradiyyar Kongo, Cocin Roman Katolika, wanda ke shiga tsakani a rikicin ya kirayi shugabannin siyasar kasar da su cimma wata yarjejeniyar ta kawo karshen rikicin da ya kunno kai kafin ranar Kirsimeti.
-
Alal Akalla Mutane 2 Sun Mutu A Wani Rikicin Da Ya Barke A Kamaru
Dec 09, 2016 06:37Rahotanni daga kasar Kamaru sun bayyana cewar an tabbatar da mutuwar alal akalla mutane biyu a rikicin da ya barke tsakanin ‘yan sanda da masu zanga-zanga a yankin masu amfani da harshan Turanci na Baminda da ke arewa maso kudancin kasar Kamarun.
-
'Yan Tawayen Congo Da Dama Sun Rasa Rayukansu A Wani Artabu Da Sojojin Kasar
Dec 08, 2016 17:37A wani artabu mai tsanani da aka yi tsakanin dakarun gwamnatin Jamhuriyar dimukradiyyar Congo mayakan 'yan tawaye da dama sun rasa rayukansu.
-
Ana ci gaba da gumurzu a arewacin Mali
Dec 02, 2016 11:20Akalla Mutane biyu ne suka rasu yayin wani gumurzu tsakanin kungiyoyin dake dauke da makamai a arewacin kasar Mali.
-
Ana Ci Gaba Da Samun Bullar Gumurzu Tsakanin Sojojin Uganda Da na 'Yan Awaren Yankin Kasese
Nov 28, 2016 04:45Majiyar rundunar 'yan sandan kasar Uganda ta sanar da mutuwar mutane akalla 55 a gumurzun da aka yi tsakanin 'yan sanda da 'yan awaren yankin garin Kasese da ke yammacin kasar.
-
Jagora: Yakin Dake Faruwa A Gabas Ta Tsakiya, Ci Gaba Ne Na Yakin Da Aka Faro Shekaru 37 A Kan Iran
May 01, 2016 17:27Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar yakin da a halin yanzu aka haifar da shi a yankin Gabas ta tsakiya, ci gaba ne na yakin da aka faro shi shekaru 37 din da suka gabata a kan al'ummar Iran.
-
Kimanin Mutane 10 Sun Musu Sakamakon Sabon Rikicin Afirka Ta Tsakiya
Mar 08, 2016 05:46'Yan sandan kasar Jamhuriyar Afirka ta tsakiya sun sanar da cewa alal akalla mutane 10 sun rasa rayukansu sakamakon wani rikici da ya barke tsakanin wasu kungiyoyi biyu masu dauke da makami a garin Bambari da ke gabashin kasar.