-
Ayat. Kermani: Wajibi Ne Shugaban Da Aka Zaba Ya Kusa Da Talakawa Da Girmama Koyarwar Juyi
May 19, 2017 17:54Wanda ya jagoranci sallar juma'ar birnin Tehran Ayatullah Mohammad Ali Movahedi Kermani ya bayyana cewar wajibi ne shugaban da za a zaba a matsayin sabon shugaban kasar Iran ya zama mai kula da talakawa da kuma kiyaye koyarwar juyin juya halin Musulunci, yana mai jinjinawa al'ummar Iran saboda irin gagarumar fitowar da suka yi.
-
Limamin Juma'a:Magoya Bayan 'Yan Ta'adda Sune Suka Kai Harin Makami Mai Guba A Siriya
Apr 07, 2017 17:49Limamin da jagorancin Sallar Juma'a na birin Tehran ya ce Amurka da masu goyon bayan 'yan ta'adda na yankin sune suka bawa kungiyoyin 'yan ta'adda na Siriya makamai masu guba.
-
Limamin Juma'a: Iran Za ta Maida Martani AKan kowace Irin Barazana.
Mar 31, 2017 18:52Wanda ya jagoranci Sallar Juma'a a Tehran Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami ya ce; Jamhuriyar musulunci ta Iran za ta maida martani akan kowace irin baraza da karfi.
-
Limamin Juma'ar Tehran: Martani Iran Akan Takunkumin Amurka Zai Zama Girgizawa.
Dec 09, 2016 11:56Iran Za ta maida martani mai karfi ga Amurka
-
Limamin Juma'a A Tehran: Tabbas Iran za ta Maida Martani Akan Sabon Takunkumin Amurka
Dec 02, 2016 18:58Tsawaita Wa'adin Takunkumi Akan Iran Da Amurka ta yi Ya Sabawa Yarjejeniyar Nukiliya.
-
Limamin Juma'a A Tehran: Wajibi Ne Ga Musulmi Da Su yi Aiki Da Zurfin Tunani Domin Dakile Makircin Makiya
Nov 18, 2016 19:00Hudubar Sallar Juma'a A Yau Juma'a.
-
Ayatullah Jannati Yayin Hudubar Sallar Juma'a: Al-Sa'ud Jikokin Abu Sufyan Ne
Sep 09, 2016 18:25Ayatullah Ahmad Jannati, wanda ya jagorancin sallar Juma'ar birnin Tehran a yau din, yayi kakkausar suka ga halaye da dabi'un mahukutan Saudiyya a yankin Gabas ta tsakiya yana mai siffanta su da cewa su din nan "jikokin Abu Sufyan" ne.
-
Sheikh Siddiqi: Saudiyya Da Kawayenta Sun Gaza Cimma Manufarsu A Siriya
Aug 26, 2016 16:59Wanda ya jagoranci sallar Juma'ar birnin Tehran ya bayyana cewar Saudiyya ta gaza wajen cimma manufarta na kifar da gwamnatin Siriya da kuma yadda ayyukan ta'addanci duk kuwa da irin kudi da farfagandar da ta yi amfani da su, yana mai cewa ko shakka babu sahyoniyawa da 'yan ta'adda za su sha kashi a kasar Siriyan.
-
Jami'ar Azhar Ta Yi Watsi Da Shirin Gwamnatin Masar Na Tsara Huduba Ga Limamai
Aug 02, 2016 11:21Malaman jami'ar al-Azhar ta kasar Masar sun sanar da rashin amincewarsu da wani shirin da ma'aikatar kuda da harkokin addini na kasar ke shirin fitowa da shi na tsara wa limaman Juma'ar kasar hudubobin da za su karanta a yayin sallar Juma'ar.
-
Ayatollah Siddiqi Yayi Kakkausar Suka Kan Kisan Kiyashin Saudiyya A Kan Mutanen Yemen
Jul 29, 2016 17:23Wanda ya jagoranci sallar Juma'ar birnin Tehran a yau Juma'a Ayatullah Kazim Siddiqi yayi Allah wadai da irin kisan kiyashin da sojojin hadin gwiwan da Saudiyya take wa jagoranci suke yi wa al'ummar kasar Yemen wanda haka yayi hannun riga da dukkanin wata koyarwa ta Musulunci da kuma hakkokin bil'adama.