Pars Today
Rahotani daga Saudiyya na cewa Hamshakin mai kudin nan kuma dan gidan saurautar kasar Talal bn Abdul-Azez ya shiga yajin abinci.
Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai hari kan wata mota tare da kashe mutanen da suke cikinta a yankin arewacin kasar.
Kungiyar Kare Hakkokin Bil'adaman nan ta Human Rights Watch ta bukaci da a sanya wa Yarima mai jiran gado na Saudiyya takunkumin Majalisar Dinkin saboda jagorantar ci gaba da kai hare-haren wuce gona da irin da ake yi wa al'ummar Yemen.
Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Babu wani dalili ko hujja da za a dogara da ita kan cewa makami mai linzami da aka harba daga kasar Yamen zuwa filin jirgin saman Sarki Khalid na Saudiyya kirar kasar Iran ce.
Sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kasar sun harba makamai masu linzami kan sansanonin sojin hayar masarautar Saudiyya da ke lardin Najran a kudancin kasar ta Saudiyya.
Mataimakin babban sakataren MDD ya bayyana cewa kura-kuran siyasar gwamnatin kasar Saudia a yankin gabas ta tsakiya ya sanya karbuwan kasar Iran a yankin ya kara yawa.
A martanin da kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya mayar wa yarima mai jiran gado na masarautar Al Saud, ya bayyana cewa yana da kyau Bin Salman ya dauki darasi daga 'yan kama karya da suka gabace shi.
Mataimakin shugaban kungiyar Hizbullah Sheikh Na'im Kassim ya bayyana haka ne a wata hira da jaridar al-Ahad ta yi da shi a yau talata.
Babban hafsan hafsoshin rundunar sojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya bayyana Jamhuriyar Musulunci ta Iran a matsayin babbar makiyar gwamnatin Yahudawan Sahayoniyya.
A daren jiya juma'a ne dai jiragen yakin suka kai harin a kan ma'aikatar tsaron Yamen dake birnin San'aa har sau biyu.