-
Masar Ta Ki Amincewa Da Siyasar Saudiya A Kan Kungiyar Hizbullah Ta Kasar Labnon.
Nov 10, 2017 05:46Shugaban kasar Masar ya tabbatar da cewa duk da irin bukatar da kasar saudiya ta gabatar ga kasashen larabawa na haramta kungiyar hizbullah ta kasar Labnon, kasar sa ba za ta amince da wannan bukata ba.
-
Saudiyya Ta Ware Tukuicin Dala Miliyan 325 Ga Wanda Ya Bayar Da Labarin Inda Jagororin Ansarullah Su Ke
Nov 06, 2017 05:52Mahukuntan Riyad sun ware dala miliyan 325 a matsayin tukuici ga duk wanda ya bayar da rahoton da zai taimaka a kamo jagororin kungiyar Ansarullah na kasar Yemen.
-
Najeriya Ba Ta Goyon Bayan Takunkumin Da Saudiyya Ta Kakabawa Kasar Qatar.
Oct 06, 2017 18:54Jaridar Kasar Qatar ta " al-Sharq" ta ambato ministan harkokin wajen kasar Najeriya -Geoffrey Onyeama yana kiran Saudiyya da ta kawo karshen takunkumin da ta kakabawa Qatar.
-
Ziyarar Aikin Da Sakataren Tsaron Kasar Birtaniya Ya Kai Zuwa Kasar Saudiyya
Sep 21, 2017 04:05A ranar Talatar da ta gabata ce sakataren tsaron kasar Birtaniya Michael Fallon ya kai ziyarar aiki zuwa kasar Saudiyya, inda ya gana da Muhammad bin Salman yarima mai jiran gado a garin Jiddah, kuma jami'an kasashen biyu sun rattaba hannu kan yarjejeniyar tsaro a tsakaninsu.
-
Rawar Da Saudiya Ta Taka Game Da Harin 11 Ga Satumba
Sep 13, 2017 02:58Wata jaridar kasar Amurka ta sake bankado sabbin hujjoji da ke nuni da cewa Saudiya tana da hannu a harin 11 ga watan satumba
-
Adadin Mahajja A Bana Ya Karu Da Kusan Rabin Miliyan
Aug 29, 2017 12:06Mahukuntan kasar saudiyya sun ce adadin mahajjatan bana ya karu da kusan maniyyata rabin miliyan, idan aka kwatanta da shekarar da ta gabata.
-
MDD Ta Bukaci A Gudanar Da Bincike Kan Harin Da Saudiyya Ta Kai Yemen Shekaran Jiya
Aug 25, 2017 16:36Hukumar kula da hakkokin bil'adama na Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci da a gudanar da wani bincike mai cin gashin kansa dangane da harin wuce gona da irin da Saudiyya da kawayenta suka kai kasar Yemen a shekaran jiya Laraba.
-
MDD Ta Sanar Da Cewa: Masarautar Saudiyya Ta Hana Aikewa Da Kayayyakin Jin Kai Zuwa Yamen
Aug 02, 2017 18:15Wakilin Majalisar Dinkin Duniya kan tsare-tsare da bunkasa kasa a Yamen ya sanar da cewa: Mahukuntan Saudiyya sun hana duk wani matakin aikewa da kayayyakin jin kan bil-Adama zuwa kasar Yamen.
-
Saudiyyah: Jami'an Tsaron Al Saud Sun Kashe Fararen Hula 5 A Yankin Qatif
Jul 28, 2017 18:54Rahotanni daga yankunan gabashin kasar Saudiyya sun tabbatar da cewa a cikin kwanaki biyu jami'an tsaron masarautar iyalan gidan saud sun kasashe fararen hula 5 a yankin Qatif ba tare da bayyani wani dalili na yin hakan ba.
-
Dubban Mutanen Algeria Masu Amfani Da Yanar Gizo Sun Maida Martani Ga Furucin Jakadan Saudia
Jul 17, 2017 07:23Dubban masu rajin kare hakkin bil'adama yan kasar Algeria sun maida martani kan furucin jakadan kasar Saudia a birnin Algies kan kungiyar Hamas ta al-ummar Palasdinu.