-
Kasashen Amurka, Biritaniya Da Kuwait Sun Bukaci Saudiya Da Ta Kawo Karshen killacewar Da Ta Yi Wa Katar
Jul 11, 2017 06:33Kamfanin dillancin labarab IRNA na kasar Iran ya nakalto sakataren harkokin wajen Amurka Rex Tillerson da takwanransa na kasar Britaniya Mark Sevdill suna fadar haka a jiya litinin a birnin Kuwait na kasar Kuwaiti
-
Katar Ta Gargadi Saudiyya Akan Kai Mata Harin Soja
Jul 10, 2017 19:10Ministan Harkokin Wajen kasar Katar Muhammad Abdurrahman ali-Sani ya fadawa tashar telbijin din Faransa cewa; Babu wani rikici wanda sai an yi amfani da karfi za a magance shi.
-
Sharhi:Dan Karamin Juyin Milki A Saudiya
Jun 22, 2017 07:07Bayan Sauke Yarima mai jiran gado, Dan Sarkin Saudiya ya zama wanda zai gaji Ma'aifinsa
-
Sarkin Saudiyyah Ya Sauke Yarima Mai Jiran Gado Na Kasar Ya Dora Dansa
Jun 21, 2017 05:48Sarkin kasar Saudiyyah Salman Bin Abdulaziz ya sauke yarima mai jiran gado na kasar Muhammad Bin Naif bin Abdulaziz daga kan mukaminsa na yarima mai jiran gado, tare da dora dansa Muhammad bin Salman.
-
Hamad Bin Jasim Ya Fasa Kwai A Kan Masu Hannu Wajen Haddasa Rikicin Syria
Jun 15, 2017 23:01Tsohon fira ministan kasar Qatar Hamad bin Jasim ya ambaci sunayen kasashen da suke da hannu wajen haddasa rikicin Syria tare da daukar nauyin ci gaban rikicin.
-
Jami'an Tsaron Saudiya Sun Kai Hari Kan Dan Uwan Sheikh Nimr
Jun 12, 2017 11:21A ci gaba da ta'addancin Saudiya kan mabiya mazhabar Shi'a, Jami'an tsaron kasar sun kai hari kan Dan Uwan Shekh Shahid Bakir Nimr a garin Awamiya.
-
Qatar : Ba Za Mu Dauki Mataki Ba, Kan 'Yan Kasashen Da Suka Katse Huldar Da Mu
Jun 12, 2017 05:43Ma'aikatar harkokin cikin gida ta Qatar ta ce kasar ba tada wani shiri na daukar wani mataki kan baki dake zaune a kasar wadanda kasashensu suka katse huldar jakadanci da ita ba, haka kuma ba za ta dauki matakai na rage matsayin huldar jakadanci da su ba.
-
Saudiyya, UAE, Bahrain, Masar, Sun Sanar Da Yanke Alaka Da Qatar
Jun 05, 2017 06:33A yau Litinin gwamnatocin kasashen Saudiyyah, Bahrain, UAE da kuma Masar, sun sanar da yanke alakarsu da kasar Qatar.
-
Rawar Saudiyya Wajen Yada Akidar Wahibiyanci Dake Haifar Da Ta'addanci A Duniya
Jun 02, 2017 05:55Cikin watannin baya-bayan nan sakamakon ci gaba da yaduwar ayyukan ta'addanci a bangarori daban-daban na duniya da kuma kokarin da ake yi na gano bakin zaren wannan matsalar don fada da ita, malamai da masana suna ci gaba da karin bayani dangane da irin rawar da kasar Saudiyya take takawa wajen yada akidar wahabiyanci wanda ake ganinsa a matsayin tushen yaduwar ayyukan ta'addanci a duniya.
-
Trump Da Salman Sun Ce Iran Ce Tushen Ta'addanci Na Duniya
May 21, 2017 17:20A taron da masarautar Saudiyyah ta shirya wa Donald Trump a birnin Riyadh wanda aka gayyaci wasu shugabannin kasashen larabawa da wasu na musulmi, sarkin masarautar Al Saud Salman bin Abdulaziz tare da babban bakonsa Donald Trump, sun dora alhakin dukkanin ayyukan ta'addancin da ke faruwa a duniya a kan kasar Iran.