-
Amir Abdul-Ilahiyon: Dole Ne A Kori Saudiyya Daga Kwamitin Kare Hakkin Bil-Adama Na MDD
Oct 22, 2018 12:41Mai bada shawara ga Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa: Dole ne a kori kasar Saudiyya daga cikin kwamitin Kolin Kula da Kare Hakkin Bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya.
-
Mutanen Murtaniyya Sun Soki Muftin Kasar Saboda Goyon Bayan Saudiyya Kan Kashe Khashoggi
Oct 20, 2018 18:22Al'ummar kasar Murtaniyya sun bayyana rashin jin dadinsu dangane da goyon baya da kuma kariyar da muftin kasar Sheikh Ahmed Al-Morabit yake ba wa kasar Saudiyya dangane da kisan gillan da aka yi wa Jamal Khashoggi, fitaccen dan jarida mai sukar siyasar kasar Saudiyyan.
-
Ana Ci Gaba Da Matsin Lamba Kan Kasar Saudiya Game da Kisan Khashoggi
Oct 19, 2018 19:01Kamfanonin kasashen duniya da dama sun fice daga cikin taron da Saudiyya ta shiriya kan saula tafiyar da tattalin arzikin kasar saboda zargin kashe dan jarida a ofishin jakasancin kasar da ke Turkiyya.
-
Rahotanni: Mutanen Da Ake Zargi Da Kashe Khashoggi Na Da Alaka Da Cibiyoyin Tsaron Saudiyya
Oct 19, 2018 10:19A daidai lokacin da jami'an tsaron Turkiyya suke ci gaba da gudanar da bincike dangane da bacewar sanannen dan jaridar nan dan kasar Saudiyya, Jamal Khashoggi, wasu rahotanni na nuni da cewa mutanen da ake zargi da hannu cikin mutuwar Khashoggin suna da alaka da cibiyoyin tsaro da kuma fadar mulkin Saudiyyan.
-
Rahotanni: Maganar Sauke Muhammad bn Salman Daga Matsayin Yarima Mai Jiran Gado Na Kara Karfi
Oct 19, 2018 10:18Rahotannin da suke fitowa na nuni da cewa gidan sarautar Saudiyya ya fara tunanin sauke Yarima mai jiran gado na kasar Muhammad bin Salman da maye gurbinsa da dan'uwan Khalid sakamakon irin rikicin da Bn Salman din yake janyo wa gidan sarautar da kuma ma kasar baki daya.
-
Kashoggi : Duniya Na Ci Gaba Da Kauracewa Taron Saudiyya
Oct 18, 2018 16:42A daidai lokacinda bayyanai ke ci gaba da fitowa kan bacewar dan jaridan nan na Saudiyya Jamal Kashoggi wanda ake zargi an yi masa kisan gilla ne a karamin ofishin jakadancin Saudiyya na Santanbul, su kuwa manyan kasashen duniya na ci gaba da sanar da kauracewa babban taron tattalin arzikin Riyad da za'a gudanar a wannan wata.
-
Saudiya: Tana Shirin Bada Sanarwan Cewa Khashoggi Ya Mutu Ne A Lokacinda Ake Tsare Da Shi
Oct 16, 2018 06:34Gwamnatin Saudia tana shirya wani rahoto wanda zai tabbatar da mutuwar Jamal Khashoggi a hannun jami'an tsaron kasar a Turkiyya.
-
Kashoggi : An Fara Binciken Ofishin Jakadancin Saudiyya
Oct 15, 2018 17:19Hukumomin Turkiyya sun sanar da fara bincike a karamin ofishin jakadancin Saudiyya dake Santanbul kan batun bacewar dan jaridan nan Jamal Kashoggi.
-
Amurka : Trump Ya Ce Mai Yiyuwa Kashe Kashoggi Akayi
Oct 15, 2018 15:29Shugaba Donald Trump na Amurka ya ce mai yiyuwa ne an kashe dan jaridan nan ne na Saudiyya Jamal Khashoggi.
-
An Yi Kira Ga Amurka Da Ta Dakatar Da Sayar Wa Da Saudiyya Makamai
Oct 13, 2018 19:13Jaridar New york Times ce ta bukaci ganin gwamnatin Amurka ta dakatar da sayar wa Saudiyya makamai a matsayin martani ga kisan dan jarida Jamal Kashoogi da ta yi.